Sambest Islamic Da'awa

Sambest Islamic Da'awa all services

11/03/2026

Allah yakarbi ibadar mu

19/02/2026
19/02/2026

Abubuwa Goma da ke rage ladar Azumi

Niyyah for Fasting the Month of RamadanArabic:نَوَيْتُ صَوْمَ رَمَضَانَ ثَلَاثِينَ يَوْمًا أَوْ تِسْعَةً وَعِشْرِينَ يَو...
17/02/2026

Niyyah for Fasting the Month of Ramadan

Arabic:
نَوَيْتُ صَوْمَ رَمَضَانَ ثَلَاثِينَ يَوْمًا أَوْ تِسْعَةً وَعِشْرِينَ يَوْمًا لِلّٰهِ تَعَالَى

Hausa Meaning:

Na yi niyyar azumin watan Ramadhān na kwana talatin ko ashirin da tara sabili da Allah Ta’ala.

English Meaning:

I intend to fast the month of Ramadan for thirty days or twenty-nine days for the sake of Allah, the Most High.

May Allah accept our fasting and acts of worship. Amin.

SAKO GA MASU MULKI 🚨Mulki amana ce.Kuma wata rana, za ka bar kujera, ka shiga kabari —ka tafi da ayyukanka kaɗai.Ba muka...
06/02/2026

SAKO GA MASU MULKI 🚨

Mulki amana ce.
Kuma wata rana, za ka bar kujera, ka shiga kabari —
ka tafi da ayyukanka kaɗai.

Ba mukami ba.
Ba kuɗi ba.
Ba suna ba.

Adalci ne kaɗai
zai tsira da kai.

Kukan wanda aka zalunta hujja ce.
Hisabi yana nan — yana jiran kowa.

09/01/2026

Allah yabamu shawa gabanni nakwarai

09/01/2026
On line let's go
09/01/2026

On line let's go

09/01/2026
*FALLASASSHE A RANAR ALKIYAMA**Manzon Allah (S.A.W) ya ce: Shin kun san wanene fallasasshe? S**a ce: Fallasasshe a cikin...
09/01/2026

*FALLASASSHE A RANAR ALKIYAMA*

*Manzon Allah (S.A.W) ya ce: Shin kun san wanene fallasasshe? S**a ce: Fallasasshe a cikinmu shine wanda bashi da dirhami ko kayan more rayuwa, Sai ya ce: "FALLASASSHE daga al'umata shi ne wanda zai zo ranar alkiyama da Sallah, da Azumi da Zakkah, kuma zai zo alhali ya zagi wannan, ya yi ma wannan kazafi, ya ci dukiyar wancan, ya zubar da jinin wancan, ya doki wannan (duka), sai a ba ma wannan daga kyawawan ayyukanshi, wannan ma a bashi daga kyawawan ayyukanshi, idan kyawawan ayyukanshi s**a kare kafin a gama biyan abinda ke kanshi (zaluntan mutane da yayi), sai a dauko laifukansu a daura masa sannan a korashi wuta".*

*أَتَدْرُونَ ما المُفْلِسُ؟ قالوا: المُفْلِسُ* *فِينا مَن لا دِرْهَمَ له ولا مَتاعَ، فقالَ:* *إنَّ المُفْلِسَ مِن أُمَّتي يَأْتي* *يَومَ القِيامَةِ بصَلاةٍ، وصِيامٍ، وزَكاةٍ،* *ويَأْتي قدْ شَتَمَ هذا، وقَذَفَ* *هذا، وأَكَلَ مالَ هذا، وسَفَكَ* دَمَ هذا، وضَرَبَ هذا، فيُعْطَى *هذا مِن حَسَناتِهِ، وهذا مِن حَسَناتِهِ،* *فإنْ فَنِيَتْ حَسَناتُهُ قَبْلَ* أنْ يُقْضَى ما عليه أُخِذَ مِن *خَطاياهُمْ* *فَطُرِحَتْ عليه، ثُمَّ طُرِحَ* *في النَّارِ.*

*الراوي : أبو هريرة | المحدث : مسلم | المصدر : صحيح مسلم*

*~ Muslim*

*Kashedinka da zalumtar mutane, cin mutuncinsu, yi musu karya, daukan dukiyoyinsu, zubar da jinanansu da muzguna musu. Lallai za ka biya a ranar da dukiya da ‘ya’ya ba za su yi aiki ba. Kana ji kana gani za a rabar da ladan ayyukan ka in ma kana da su, in babu a lafta maka zunuban wadanda ka zalunta a yi wurgi da kai cikin jahannama! Allah ya mana tsari.*

Sambest Islamic Da'awa

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sambest Islamic Da'awa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share