Zaharaddini Bin Aahiru

Zaharaddini Bin Aahiru Alhàmdullulah Màshà Allah
(1)

🕋 Idan kana neman tsira — to, ga shi nan.

🔑 Follow:
📘 Qur’an
📗 Sunnah
🧑🏼‍🤝‍🧑🏾 Fahimtar Sahabbai
📛 Guje wa Bidi’a
☝🏽 Koyarwar Tawheed
⛔ Daina bauta wa mutane

🕊️ 𝐁𝐚𝐫𝐚𝐤𝐚𝐭𝐮𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐟𝐢𝐞 𝐚𝐥𝐥 𝐟𝐨𝐥𝐥𝐨𝐰𝐞𝐫𝐬 𝐨𝐟 𝐓𝐫𝐮𝐭𝐡

ALLAHU AKBAR! 🤍🔥Yanzu-yanzu ana cikin kawo kayan daki na marayu amaren daShugaban Kungiyar IZALA,Mallam Abdullahi Bala L...
03/02/2026

ALLAHU AKBAR! 🤍🔥
Yanzu-yanzu ana cikin kawo kayan daki na marayu amaren da
Shugaban Kungiyar IZALA,
Mallam Abdullahi Bala Lau zai aurar. 🤲🕊️
Kayan da aka sayo na zamani ne ƙwarai 🛋️✨—
kayan da ba kowane mai uba raye ba ne zai iya samu 😭🤍,
amma saboda Allah aka yi, domin faranta ran marayu 💔➡️💖.
Muna roƙon Allah Madaukakin Sarki 🤲
Ya saka wa Malam Abdullahi Bala Lau da Aljannatul Firdausi 🕌🌸
Ya ƙara masa lafiya, tsawon rai, da albarka a dukkan ayyukansa 🤍✨.
🗣️ A cikin comment section ku rubuta:
👉 “Shugaba, Uban Marayu” 🤍🤲
Allah ya karɓa, ya saka da alheri mai yawa

♻️Ten Unknown Facts About  Founding: Tesla was founded in 2003 by engineers Martin Eberhard and Marc Tarpenning, not Elo...
03/02/2026

♻️
Ten Unknown Facts About
Founding: Tesla was founded in 2003 by engineers Martin Eberhard and Marc Tarpenning,
not Elon Musk. Musk joined the company as a major investor and became its public face.
Model Naming Quirk: Tesla’s car lineup follows a playful pattern: Model S, 3, X, and Y.
Elon Musk has said it was meant to spell "S3XY," with the number 3 replacing an "E."
Battery Focus: Tesla's breakthrough isn’t just in electric cars but also in battery technology. Tesla has invested heavily in creating
powerful and long-lasting batteries, not only for cars but also for energy storage solutions like Powerwall.
Autopilot and Full Self-Driving: Tesla’s Autopilot is an advanced driver-assistance system, but it’s not fully autonomous. The
company is working on Full Self-Driving (FSD) software, which could eventually enable true autonomous driving.
Gigafactories: Tesla operates massive manufacturing plants known as Gigafactories, located in the U.S., China, and
Germany. These factories are integral to Tesla’s ability to scale production and reduce costs.
SpaceX Connection: Tesla and SpaceX, both run by Elon Musk, share more than just a CEO. The companies collaborate on technology, and
SpaceX’s Falcon Heavy rocket even launched a Tesla Roadster into space as part of a 2018 test flight.
Sustainable Vision: Tesla's mission is to accelerate the world’s transition to sustainable energy.
In addition to electric cars, the company is a leader in solar power and energy storage solutions.
Over-the-Air Updates: Tesla was the first car manufacturer to allow over-the-air software updates, letting owners
download new features and improvements to their cars without visiting a dealership.
AI and Robots: Tesla’s AI Day event introduced Tesla Bot, a humanoid robot designed to handle dangerous or
repetitive tasks, showcasing Musk’s vision for AI and robotics beyond automobiles.
Environmental Impact: Tesla has reduced the overall carbon footprint of its ve

SHI AURE YA KAWO WADANNAN ABUBUWAN? 🤔💍❌ Rashin mutunci?❌ Sakaci da ibada?❌ Rabuwa da iyaye?❌ Lalacewar tarbiyya?A’A! WAL...
03/02/2026

SHI AURE YA KAWO WADANNAN ABUBUWAN? 🤔💍
❌ Rashin mutunci?
❌ Sakaci da ibada?
❌ Rabuwa da iyaye?
❌ Lalacewar tarbiyya?
A’A! WALLAHI A’A! ❌✋
👉 BA AURE BA NE YA KAWO SU…
👉 HALAYEN MUTUM NE! ⚠️
💡 AURE IBADA CE 🕋💍
– Yana ƙara tsoron Allah 🤲
– Yana koyar da hakuri da juriya 💪
– Yana gyara tarbiyya 👨‍👩‍👧‍👦
– Yana kare mutunci da alfasha 🛡️
⚠️ IDAN KA GA MATSALA A AURE:
👉 Ka duba imani
👉 Ka duba tarbiyya
👉 Ka duba tsoron Allah
📌 AURE BA MAKASHE NE BA 🔥
📌 AURE HASKE NE ✨
📌 AURE TSARI NE 🧭
🤍 MU DAINA ZARGIN AURE!
🤍 MU GYARA KANMU!
🤍 MU KOMA GA AL-QUR’ANI DA SUNNAH! 📖✨
💬 MENENE RA’AYINKA?
🗣️ Ka faɗa mana a comment section

Allahu akbar Maza ankwanta dama😭sheikh Abubakar Mahmud Gumi kenan Rahimahullah🤲😭.
03/02/2026

Allahu akbar Maza ankwanta dama😭
sheikh Abubakar Mahmud Gumi kenan Rahimahullah🤲😭.

INA SON GANI HAKA TARE DA MAI ƊAKI NA WALAHI 🥹
02/02/2026

INA SON GANI HAKA TARE DA MAI ƊAKI NA WALAHI 🥹

Annabi ﷺ ya ce:Duniya kurkuku ce ga mumini,Aljanna ce ga kafiri.Mai hankali ya shirya lahira,Ba ya ruɗe da abin wucewa.
02/02/2026

Annabi ﷺ ya ce:
Duniya kurkuku ce ga mumini,
Aljanna ce ga kafiri.
Mai hankali ya shirya lahira,
Ba ya ruɗe da abin wucewa.

JIYA SHEKARU 12 DA K@SAN SHEIKH MUHAMMAD AUWAL ADAM ALBANIY (Rahimahullah) 😭🕊️A rana mai k**a da ta jiya, 1 ga watan Fab...
02/02/2026

JIYA SHEKARU 12 DA K@SAN SHEIKH MUHAMMAD AUWAL ADAM ALBANIY (Rahimahullah) 😭🕊️
A rana mai k**a da ta jiya, 1 ga watan Fabrairu, 2014, wasu ’yan bindiga s**a bi motar Sheikh Muhammad Auwal Adam Albaniy (Rahimahullah) a Zariya, a lokacin yana tare da matarsa da ɗansa, inda s**a buɗe musu wuta ba tare da tausayi ba.
Wannan mummunan lamari ya faru ne bayan kammala karatun Sahihul Buhari da Sheikh yake gabatarwa a Makarantar Markaz, Unguwar Tudun Wada, Zariya.
Rasuwar Sheikh Albaniy ta girgiza zukatan al’ummar Musulmi a Najeriya da ma sassan duniya, domin an yi rashin babban malami, mai gaskiya, mai kishin addini da al’umma.
Wannan rasuwa ta zo ne shekara 7 bayan k@san gilla da aka yi wa abokinsa kuma babban malamin Musulunci, Sheikh Ja’afar Mahmud Adam (Rahimahullah), wanda aka buɗe masa wuta a lokacin yana limamin Sallar Asuba a masallacin gidansa da ke Unguwar Dorayi, Kano.
A tsawon rayuwarsa, Sheikh Muhammad Auwal Adam Albaniy ya taka muhimmiyar rawa wajen wayar da kan Musulmi, musamman matasa, game da muhimmancin:
neman ilimin addini da na boko 📚
kaiwa matakin ƙwarewa a cikinsu
rungumar kyawawan ɗabi’u domin ci gaban al’umma 🤍
Ya kasance mutum mai faɗin gaskiya ba tare da tsoro ba, kuma ya shahara wajen koyar da ibada a aikace, tare da gyara kura-kurai da ake aikatawa bisa hujja daga Al-Qur’ani da Sunnah.
Marigayi Sheikh Albaniy ya zama abin koyi a fadin Najeriya wajen gabatar da karatuttuka ta bidiyo, musamman yadda ake aikata ibada a zahiri. Haka kuma ya yi cikakken tsarin daukar sauti domin amfanin al’umma.
Karatuttukansa irin su:
Sifatu Salatin Nabiy (SAW)
Ahkāmul Janā’iz
da sauransu, sun taimaka matuƙa, inda aka rika sakawa a masallatai domin jama’a su koya su kuma gyara ibadarsu.
Kafin rasuwarsa, Sheikh Albaniy ya kasance yana yawan kira zuwa haɗin kan Musulmi. Kuma mutuwarsa ta nuna an amsa wannan kira, domin a jana’izarsa babu rarrabuwar bangare – kowa ya zama ɗaya 🤝🕋
Ya Allah Ka jikansa da rahama, Ka gafarta masa, Ka sanya Aljanna ce makomarsa 🤲🏽
Ka karɓi shahadarsa, Ka haɗa mu da shi a Aljannatul Firdaus 🌙✨

02/02/2026

NI DAN IZALA NE JAMA'A GAM GAM
I STAND WITH IZALA NO TURNING BACK 👌

RAI BAKON DUNIYA😭Allah Madaukakin Sarki Ya karbi rayuwar Babban Malamin Darikar Sufaye Sheikh Usman Kusfah Rigi-Rigi Mal...
02/02/2026

RAI BAKON DUNIYA😭

Allah Madaukakin Sarki Ya karbi rayuwar Babban Malamin Darikar Sufaye Sheikh Usman Kusfah Rigi-Rigi

Malamin da yayi fice wajen karanto sunayen Sahabban Shehu

Hakika Malam ya debe mana kewa, Malami mai yawan fara'a

Muna roko masa rahama da gafaran Allah

Ubangiji Allah Ya jikansa tare da dukkan Musulmi, Allah Ya kyautata namu karshen

INNAA LILLAHI WA INNAA ILAIHI RAAJI'UNYaa Allah Ka gafarta musu kuma Ka kyautata namu bayan nasu.
01/02/2026

INNAA LILLAHI WA INNAA ILAIHI RAAJI'UN

Yaa Allah Ka gafarta musu kuma Ka kyautata namu bayan nasu.

⚡ KALUBALE GA MASUSSUKA ⚡Fadhilatu Sheikh Dr. Muhammad Kabir Haruna (Gombe) ❣️Hafizahullāh 🤍Ya gabatar da tambayoyi guda...
01/02/2026

⚡ KALUBALE GA MASUSSUKA ⚡
Fadhilatu Sheikh Dr. Muhammad Kabir Haruna (Gombe) ❣️
Hafizahullāh 🤍
Ya gabatar da tambayoyi guda 100 masu nauyi ga ’Yan KALA-KATO (Masuss**a) 🔥
Tambayoyi da ke tona gaskiya, suna karya ƙarya, suna bayyana gaskiyar Addini 📖✨
Wannan ba ƙiyayya ba ce ❌
Wannan faɗakarwa ce ✔️
Wannan kira ne zuwa gaskiya ✔️
Wannan tsayuwa ce akan Al-Qur’ani da Sunnah 🕋📜
🤲 Ubangiji Allah Ya ƙara masa lafiya
🤲 Ya ƙara masa tsawon rai mai albarka
🤲 Ya ƙara masa ilimi da imani
🤲 Ya kare shi daga makiyan gaskiya
🔥 Gaskiya tana da nauyi, amma dole a faɗe ta
💪 Masu tsayuwa akan gaskiya ba sa tsoron ƙalubale

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zaharaddini Bin Aahiru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share