Hasken Shiriya

Hasken Shiriya Hasken Shiriya
Helping hearts return to Allah 🤍
📖 Qur’an & Islamic Education

Kalmomi suna iya gina mutum ko su rusa shi. Kafin ka yi magana, ka tambayi kanka: shin abin da zan faɗa alheri ne? Idan ...
31/05/2026

Kalmomi suna iya gina mutum ko su rusa shi. Kafin ka yi magana, ka tambayi kanka: shin abin da zan faɗa alheri ne? Idan ba haka ba, yin shiru ya fi.

30/05/2026

Allah Ya bai wa Luqman hikima, kuma daga cikin abin da Ya umarce shi da shi akwai godiya ga Allah. Duk wanda ya gode wa Allah, amfanin godiyar zai koma gare shi ne. Kuma duk wanda ya yi butulci, to lallai Allah Mawadaci ne, Abin yabo ne a kowane hali.

Allah Ka sanya mu cikin bayinKa masu yawan godiya ga ni'imominKa. 🤲

30/05/2026

Allah ya yi alkawari ga Manzonsa ﷺ cewa zai ba shi alheri har sai ya yi farin ciki sosai.”

﴿ وَلَسَوْفَ يُعْطِيكَ رَبُّكَ فَتَرْضَىٰ ﴾
“Lallai Ubangijinka zai ba ka har ka yarda.”

Wannan aya tana nuna cewa Allah baya mantawa da bayinsa, kuma bayan kowane wahala akwai sauƙi da farin ciki da zai zo.

POV: You think no one sees you struggling...This good boy was seconds from giving up. Watch till the end 🥺If this touche...
30/05/2026

POV: You think no one sees you struggling...

This good boy was seconds from giving up. Watch till the end 🥺

If this touched you, follow for more stories that restore faith in humanity 🙏

🎬 Made with AI for storytelling



Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

29/05/2026

Ko da rayuwa tayi tsanani… kar ka yanke ƙauna.
🤍
﴿ فَإِنَّ مَعَ الْعُسْرِ يُسْرًا ﴾

Lallai tare da wahala akwai sauƙi. Allah baya mantawa da bayinSa.

29/05/2026

﴿ وَاصْبِرْ وَمَا صَبْرُكَ إِلَّا بِاللَّهِ ﴾

Lesson:

No matter how heavy life feels… Allah is with the patient.

Darasi:

Duk wata nasara a rayuwa ana samunta ne da da juriyar da haquri.

28/05/2026

الَّذِينَ آمَنُوا وَتَطْمَئِنُّ قُلُوبُهُم بِذِكْرِ اللَّهِ ۗ أَلَا بِذِكْرِ اللَّهِ تَطْمَئِنُّ الْقُلُوبُ ﴾

سورة الرعد: ٢٨

Duk wanda zuciyarsa take cike da damuwa, ya yawaita ambaton Allah. 🤍
Nutsuwa ta gaskiya tana cikin ذكر الله.


27/05/2026

Allah ya maimaita mana

Yawmu Arafah Yau rana ce mai albarka, ranar gafara da karɓar addu’a.Kada ka ɓata ranar Arafah a scrolling kawaiKa cika t...
26/05/2026

Yawmu Arafah

Yau rana ce mai albarka, ranar gafara da karɓar addu’a.

Kada ka ɓata ranar Arafah a scrolling kawai
Ka cika ta da ambaton Allah.

Mu yawaita zikiri, istighfari, Salatin Annabi ﷺ da addu’a . 🤲

Repeat after me:

“Laa ilaaha illallah wahdahu laa shareeka lah, lahul mulku wa lahul hamdu wa huwa ‘alaa kulli shay’in qadeer.”

Allah Ka yafe mana zunubanmu, Ka karɓi ibadunmu, Ka sanya mu cikin bayinka na gari.

Kada ka manta da iyayenka, ‘yan uwa, da dukkan musulmi a addu’a. ✨

Comment: “اللهم اغفر لنا” 🤍

Kwanaki kadan ya rage a gama Blum farming kada ka bari a zo ana baka labarin samun daloli lokaci bai qure ba domin faraw...
05/06/2024

Kwanaki kadan ya rage a gama Blum farming kada ka bari a zo ana baka labarin samun daloli
lokaci bai qure ba domin farawa

t.me/BlumCryptoBot/app?startapp=ref_WD1J2Ii48p

Address

Kano

Telephone

+2348100481647

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hasken Shiriya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Hasken Shiriya:

Share