I love prophet Muhammad s.a.w 100%

I love prophet Muhammad s.a.w 100% Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from I love prophet Muhammad s.a.w 100%, Religious organisation, Kano.

The only messanger was sent after jesus is Mhammed peace be upon both
The muslims already follow Jesus and what he said in this verses and they follow the another comferter from God the prophet Muhamm

Allah yakara lafiya
05/01/2024

Allah yakara lafiya

Amatsayinka name dattin kwakwalwa ya kamata ka gane cewa.....Mu 'yan tijjaniya muna girmama duk abinda ya shafi Annabi m...
17/09/2023

Amatsayinka name dattin kwakwalwa ya kamata ka gane cewa.....

Mu 'yan tijjaniya muna girmama duk abinda ya shafi Annabi muhammadu. Kar ka manta ko salatil fatih bid ah ne akwai sunan Annabi muhammadu fa ajiki da alayan gidansa...
اللهم صل علی سیدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق باالحق والهادی الی صراطك المستقیم وعلی اله حق قدره ومقداره العظیم
1 Abu na farko sunan Annabi muhammadu .sunane da Allah yake jin nauyin fadarsa saboda girmansa . har ya kira sunan masu fadar sunan ba ladabi da mahaukata.
ان الذین ینادونك من وراء الحجرات اکثرهم لا یعقلون..
2 Sunan iyalan gidan manzon Allah wadanda Allah ya tsarkake su .acikin dukkan halittu ..
إنما یرید الله لیذهب عنکم الرجس اهل البیت ویطهرکم تطهیرا
wannan tsarkakakkun kace national anthem yafi su daraja a wajan ka . Kai mara daraja..

3 Al azimu sunan Allah ne . Sannan shima sunan manzon Allah ne..
والله ذو الفضل العظیم
Inda sunan Allah yazo a azimu
وانك لعلی خلق عظیم
Inda dabi ar manzon Allah tazo a azimu....
Indai na girmama paper ta alqur ani saboda taci arzikin al qur ani ...to ni ko dan izalah ne zan girmama salatil fathi saboda sunan Annabi muhammadu . Domin girmansa yafi na alqur ani...
A karshe inai maka fatan Allah yasa in kazo mutuwa ka mutu da national anthem ...mu mu mutu da salatil fathi....
In anje can a tantance

11/04/2023

MASOYA MANZON ALLAH BARKANMU DA SHAN RUWA

ALHAMDULILLAHوعسى ان تكرهو شيئا وهو خير لكم، وعسى ان تحبو شيئا وهو شر لكم والله يعلم وانتم لا تعلمون.. Allah yace ya kus...
02/03/2023

ALHAMDULILLAH
وعسى ان تكرهو شيئا وهو خير لكم، وعسى ان تحبو شيئا وهو شر لكم والله يعلم وانتم لا تعلمون..
Allah yace ya kusata kuga kuna kin abu amma alkairi ne agareku,,, ku kuga kuna son abu amma sharri ne agareku,, Allah shine masanin haka ,,amma baku sani ba.
Anyi zabe angama .Allah yai ikonsa na ....
فل اللهم مالك الملك تؤت الملك من تشاء ، وتنزع الملك من تشاء ، وتعز من تشاء، وتزل من تشاء بيدك الخير، وهو على كل شىء قدير.....
Allah shi ne mulki, kuma me bada mulki💯 ga wanda yaso, ya dora, ya sauki , ya buwayar, dama shine me ikon yin haka....
Idan bawa ya yarda da haka ,zai ga ashe ,maitar mulki, kulle/kulle , magude/magude , bai isa yasa wani yahau kujerar wani ba , tunda ga wanda Allah ya nufa,,
يختص برحمته من يشاء ،،
Yana zaba yabada rahamarsa ga wanda yasoo.
TUNABAWA
ATIKUYYA
KWANKWASIYYA
PETER OBIYYA..
Allah ya bawa Asiwaju bola Ahmad tunubu mulki..
Me ya rage mu kyautata masa zato, tayiwu shine mafi Alkairi Allah yaza6a mana.
حسن الظن باالله، وعباده..
Mu kyautatawa Allah zato da bayinsa ...
ALLAH YA TEMAKI NIGERIA
Mubarak sharif Abdul aziz

27/02/2023

Mun kammala karanta littafin Jiki magayi
Yanzu zamu fara karanta Taliya ce sanadi😂

MASOYIN ANNABI MUHD
17/02/2023

MASOYIN ANNABI MUHD

01/02/2023
06/01/2023

Yanke farce,, wanka, farin tufafi, fesa turare
Yawaita salati ga Annabi muhd s a w
Jummat mubarak

Ya rasulallah mun baka ranmu, dukiyarmu , da komai namu
03/01/2023

Ya rasulallah mun baka ranmu, dukiyarmu , da komai namu

رب زدنى علما ....Prophet muhd s a w say:- my lord increase me knowledge ......   Then we say:- our lord increase us love...
31/12/2022

رب زدنى علما ....
Prophet muhd s a w say:- my lord increase me knowledge ......
Then we say:- our lord increase us love muhammad s a w ....

Address

Kano

Telephone

+2348142324534

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when I love prophet Muhammad s.a.w 100% posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to I love prophet Muhammad s.a.w 100%:

Share