Salisu Ibrahim Lawan

Salisu Ibrahim Lawan 2 in 1 News Agency.

26/02/2025

DALILAN SHAN AZUMI GUDA GOMA SHA BIYU (12). BISMILLAH.

Sharia ta Amincewa masu larura susha azumi:
» Wasu zasu Rama.
» Wasu su ciyar.
» Wasu baza su ramaba, kuma bazasu ciyar ba.

GASU KAMAR HAKA:
1. Mara lafiya, zaisha azumi idan ya warke sai yarama.

2. Matafiyi, zaisha azumi saboda tafiya, saiya Rama daga baya.

3. Mace mai jinin al'ada zatasha azumi idan tayi tsarki, saita Rama.

4. Mai jinin haihuwa, idan jini yadauke sai tarama.

5. Mai ciki, wacce taji tsoron wani abu zai sameta, koya sami dan cikinta.

6. Mai shayarwa, wacce taji tsoron cutuwa gareta ko dan da take shayarwa.

7. Tsoho ko tsohuwa wadanda tsufa ya hanasu yin azumi, sai su ciyar kawai babu ramuwa akansu.

8. Mahaukaci, idan ya warke sai ya rama idan kuwa, babu waraka ya sauka akansa babu ramuwa babu ciyarwa.

9. Qaramin Yaro, azumi ba wajibi bane akansa, sai dan sabawa.

10. Mai farfadiya, idan farfadiya tazowa mutum yana azumi, bazai ramaba idan ya farfado.

11. Mai ciwon Qishirwa, wanda bazai iya azumi ba, sai ya dinga ciyarwa kawai.

12. Mai ciwon yinwa Ulcer (olsa) wanda, baya iya daukar lokaci mai tsawo sai yaci abinci, shima sai ya dinga ciyarwa.

SHARHI:
Mai ciki da mai shayarwa, suna matsayin marasa lafiya idan sun sami dama sai su Rama. Amma, wasu Malamai suna ganin idan ciyarwa ma sukayi yayi dai-dai.
WALLAHU A'ALAM.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.

Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo

Taqabbalallahu minna wa minkum.
10/04/2024

Taqabbalallahu minna wa minkum.

Don Allah ku tsayar dashi kar ya tafi.
12/01/2024

Don Allah ku tsayar dashi kar ya tafi.

Yaro mai zamani. Igiyar ta tsinke.
12/01/2024

Yaro mai zamani. Igiyar ta tsinke.

GA BARAWO GA ME KAYA , ALLAH YA TABBATAR MA DA NASARAR KA, MEKAYA, KAI KUMA BARAWO ALLAH YA KUNYA TA KA.
21/12/2023

GA BARAWO GA ME KAYA , ALLAH YA TABBATAR MA DA NASARAR KA, MEKAYA, KAI KUMA BARAWO ALLAH YA KUNYA TA KA.

We northerners and you southerners are all Nigerians, if you want peace, please don't play with our religion, we don't p...
27/07/2023

We northerners and you southerners are all Nigerians, if you want peace, please don't play with our religion, we don't play with your Christian religion, let's live in peace God bless NIGERIA.

Sana'a rigar mutunci, Allah ya  rufamana asiri duniya da lahira sabo da Annabi, Yan uwa da fatan munyi juma'a lafiya.
23/09/2022

Sana'a rigar mutunci, Allah ya rufamana asiri duniya da lahira sabo da Annabi, Yan uwa da fatan munyi juma'a lafiya.

√SHUGABA NA GARI√Wane shugaba nagari? Shugba nagari shi ne shugaban da yayarda cewa shi shugaba ne na al'ummar dayake Ma...
20/05/2022

√SHUGABA NA GARI√
Wane shugaba nagari?
Shugba nagari shi ne shugaban da yayarda cewa shi shugaba ne na al'ummar dayake Malta baki daya batare da nuna wariya ba a tsakanin al'umma, kuma ya kasance adali ba mai son kansa ba, dola ne ya kasance ba mai halattawa kansa da iyalansa bital manin gwamnati ba, ya zama mai kyautatawa al'umma, mai son ganin walwalal al'umma, mai son yaga talaka yana karatu cikin wal wala ba tare da tauye hakkunan malaman makarantun gwamnati ba, da samar da ingantattun magunguna a asibiti, Dola ne ya zama mai ajje abu a mahallinsa.
Wannan shi ne shugaba na gari, Wanda a yanzu shi muka rasa a kasar mu NIGERA.
A yanzu talaka bashi da tabbas a Nigeria haka mawadata ma basu da tabbas, masauratun gargajiya da masu mulkin siyasa duk dalilin rashin tsaro kuma yana da alaka da rashin kulawar gwamnati sabo da abin bai da meta ba,
Dole muyi aiki tukuro wajen zabo shugaban da zai mana adalci, musamman mu al'ummar Arewa, Allah ya kawo mana zaman lafiya A Arewa da Nigeria Baki daya.

02/10/2021

Ya Allah ka kawo mana agaji a kasar mu ka bamu sugabanni nagari masu kishin talaka ba irin shagabannin nan da ludayinsu yake kan dawo ba, basu san kowa ba sai kansu da 'ya'yan su.

17/08/2021

Al-ummar arewa lokaci yayi da zamu farka daga dogon baccin da muke, ko wannan baccin ya zama sanadiyar rushewar mu, Allah ya kiyaye.

18/07/2020

Address

715
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salisu Ibrahim Lawan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share