28/07/2026
Daga cikin abinda ALLAH yasamin arayuwa ta wadda nakejin dadinta Akullum shine ALLAH ya sanyamin maganar mutane bata tsoratank kuma bata damuna. sannan daga cikin abinda nake sake godewa ALLAH akai shine ALLAH yasa min banajin tsoron komi aduniyar nan...
ALLAH ina godiya da wannan ni'imar.
saboda haka masu zagi ayitayi dankuwa ina samun pasentage acikin ayyukan alherinku inajin dadi haka waLLAHi