Al Mulk Dawah Institute

Call Directions Website Contact the place of worship

Al Mulk Dawah Institute Al Mulk is a Dawah Propagation Center that is solely established to disseminate Islam Across the Globe and refute any form of Shirk,.

Live videos from Daura
29/06/2025

Live videos from Daura

Daura Daura DauraKwamitin Yada Addinin Musulunci na Almulk da'awah Institute Tare da Azzaman Foundation, na farincikin g...
26/06/2025

Daura Daura Daura

Kwamitin Yada Addinin Musulunci na Almulk da'awah Institute Tare da Azzaman Foundation, na farincikin gayyatar daukacin al'ummar Musulmi halartar gagarumar Daura akan;
1: Fahimtar Hakikanin tauhidi
2: Magance Kalubalen masu watse da Hadisi
3: Isar da sakon musulunci ga kiristoci

Rana Lahadi 29/6/ na watan June 2025.

Lokaci: Ƙarfe Tara na safe zuwa Uku na Rana.
Location :Ibadur-rahman da ke barikin 'Yan sanda 'Yan awaki Opposite Ja'iz Bank Kano*🕌

Masu Gabatarwa:
1: Sheikh Bukhari Sunusi Ahmad
2: Malam Abubakar Sani kasim
3: Mutawakkil Isma'il Al-Husary

Note:

Wannan daura kyauta ce.

Kowa zai iya zuwa, Maza da Mata, manya da samari... a tabbatar anbi dokokin musulunci na shiga da kuma na neman ilimi.

Daurar kwana daya ce

Domin neman ƙarin bayani

08068301753
08167324111
09125268168

Sanarwa:
Kwamitin Daura.

09/04/2025

Why Muslim and Christian are Fighting Each other and why their battles between Prophet Muhammad and Jesus Christ a sincere Christian confronted me with this question.

09/04/2025

Why Muslim and Christian are Fighting Each other and why their battles between Prophet Muhammad and Jesus Christ a sincere Christian confronted me with this question

21/03/2025

Alhamdulilah Dawah Street Dawah Outreach from Kano State Nigeria under Almulk dawah Institute

01/03/2025

A Christian Asked Muslim why are you marrying more than one wife

Alhamdulilah
02/02/2025

Alhamdulilah

02/02/2025

Alhamdulilah

08/01/2025

Address

Kano
700282

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al Mulk Dawah Institute posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Al Mulk Dawah Institute:

Shortcuts

Share