30/04/2026
Wannan majalisi mai albarka yana gayyatar yan uwa musulmi zuwa daurar wuni daya wadda babban malami professor muslim Ibrahim Kano zai gabatar
ranar Asabar mai zuwa 15/11/1447 ) 2)5/2026
wuri: Masallacin izala abu Hurairah dawakin tofa maratayi
lokaci 10:00 - 5:30 na yamma .
da maza da mata duk ana gayyatar kowa.