11/08/2025
MAULUD! MAULUD!! MAULUD!!!
ASIMATUL FAIDHA ATTIJJANIYA ZANGO, KANO.
Na farin cikin sanar da kuma gayyatar Yan uwa zuwa wajen maulidin MAULANA SHIEKH AHMAD BIN MUHAMMAD ATTIJJANI R.A
Wanda MAULANA SHIEKH MUHAMMADUL KABIR UMAR ZANGO ya Saba gabatarwa duk shekara.
Ranar: Juma'a 15/08/2025
Lokaci: 7:00 na dare zuwa abinda ya sawwaka
Wuri: ZAWIYYAR ASIMATUL FAIDHA ZANGO DAKE KAN TITIN MASU GADAGI BAYAN MASALLACIN IDI NA KOFAR MATA.
ALLAH YA BADA IKON ZUWA.
K K UMAR ZANGO