Masjid Qiblatain Charitable Foundation,Gayawa

Masjid Qiblatain Charitable Foundation,Gayawa This is the page that will post all what is relevant to Islam, particularly from the Qiblatain Masjid

GA wata laccar Yan uwa,sai a karanta.
24/09/2022

GA wata laccar Yan uwa,sai a karanta.

15/09/2022

Lacca Lacca.. Lacca...!

Wannan Masallaci mai albarka na sanar da Al umma cewa akwai LACCA da za'a gabatar kamar haka:

@ Malami: Sheikh Malam Aminu Daurawa

Lacca: "Tabarbarewar Tarbiyya da Kalubalenta a yau."

@ Rana: Assabar

@ Lokaci: Magruba zuwa Isha

Allah ya bada ikon zuwa.
A iso lafiya....

09/07/2022

Assalamu Alaikum

Ada an sanar karfe 8:15 za'ayi Sallah,Sanarwa ta sauya,karfe 8:00 za'ayi.

08/07/2022

Assalamu Alaikum

Kamar yadda Kwamiti ya sanar, gobe insha Allah za'a gabatar da Sallah a wannan Masallacin da karfe 8:00 na safe.

30/04/2022

Assalamu Alaikum

Barkammu da war haka,ya Ibada,Allah ya karba Mana.

Kamar kowacce Shekara,ana sanarwa da lokacin Sallar IDI haka ma a wannan lokacin ake Sanarwa Al'umma cewa za'a tada Sallah da misalin Karfe 8:15 na safe insha Allah.

Allah ta bamu ikon halarta

16/04/2022

Assalamu Alaikum

Ga wadanda suke da bukatar Ittikafi,sai a sayi fom anan Masallacin don shiga tsarin.A tuntubi kwamitin Da'awa

29/03/2022

Assalamualaikum warahmatullah wabarakatuh majalisin Qiblatain Charitable Foundation Yana sanar da Al'ummar musulmi gagarumar Lecture daya shirya gabatarwa Ranar Juma'a Wanda babban malaminmu Ashsheik Muhamad Bin Usman zai gabatar da yardar Allah, Akan maudu'i Maraba da Ramadan. Allah yabamu ikon halarta Amin lokaci bayan sallar magrib, a cikin masallacin juma'a na Qiblatain Charitable Foundation Wanda yake a gayawa titin Badaru Ungogo Local Government Kano State

23/03/2022

Assalamu Alaikum

Ayau Laraba, insha Allah za'a gabatar da Lacca ta musamman awannan Majalisi,Wanda Babban Malami Malam IBRAHIM KHALIL zai gabatar,daga Magaruba zuwa Isha,insha Allah.

Allah Yaba da ikon zuwa

18/03/2022

Assalamu Alaikum

Muna sanar da Yan uwa cewa Mal Ibrahim Khaleel zai albarkaci wannan Majalisi insha Allah.

Rana: Laraba
Guri: Masjid Qiblatain
Lokaci: Magruba zuwa Isha

Allah ya bada ikon zuwa

MQ.

21/02/2022

Assalamu Alaikum

Fatan kowa Yana lafiya,Allah yakara Mana zaman lafiya da wadata.

13/01/2022

Assalamu Alaikum

Muna rokon Allah ya yafe mana zunubammu,ya yaye Mana kuncin rayuwa.

06/01/2022

Assalamu Alaikum

Sanarwa...

Ana sanar da Al'ummar Musulmi cewa akwai gagarumin wa'azi Wanda Limamin Masallacin Singa zai gabatar a wannan Masallaci na M.Q mai albarka.

Rana: Assabar
Lokaci: Magaruba zuwa Isha

Allah ya bada ikon zuwa...

Address

Gayawa
Kano
8932

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjid Qiblatain Charitable Foundation,Gayawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share