Zawiyyar Shehu Maihula R.A

Zawiyyar  Shehu Maihula R.A Educational institution Zawiyyat sheikh Maihula is an. Online Islamic educational institute that is designed to enhance the knowledge of islam

Wanna Zawiyyar Mai Albarka Tana Miki Sakon godiya zuwa ga Mai girma Jagoran Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya kai ziyarar ...
23/01/2026

Wanna Zawiyyar Mai Albarka Tana Miki Sakon godiya zuwa ga Mai girma Jagoran Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya kai ziyarar ta’aziyya ta marigayi Alhai Usman Shehi Mai Hula.

Allah Yasaka da Alheri, Allah yayi maka jogora a dukkan lamarin Ka. MUNGODE

Shikuma Allah yaji kaqansa da Rahama yasa Aljanna makoma.

17/01/2026

Sheikh Ibrahim Inyass Annual Maulid 2026
, Nigeria

17/01/2026
WASU DAGA CIKIN TAWAGAR ZAWIYYA
17/01/2026

WASU DAGA CIKIN TAWAGAR ZAWIYYA

17/01/2026

BAYANIN DAGA; SAYYIDI MARZUQ S MAIHULA
JANGORA KUMA WAKILIN HALIFA A WANNAN TARO NA MAULIDIN MAULANMU SHEIKH IBRAHIM INYASS 2026 WANDA AKE GABATAR WA A YAU ASABAR 17/01/2026

17/01/2026

MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS KATSINA NA 2026

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun Allah yayiwa Usman Ibrahim Maihula ( Halifa) dan gidan Shehi Shehi Rasuwaza ayi janaiz...
13/01/2026

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun
Allah yayiwa Usman Ibrahim Maihula ( Halifa) dan gidan Shehi Shehi Rasuwa
za ayi janaiza gobe da safe karfe 10:00am
A filin galadanchi
Allah ya jikansa yayi masa rahama

13/01/2026
MAKON SHEHU KATSINA 2026RANA TA UKU... YAU TALATA 13th January 2026.Daga cikin masu makala na yau, akwai Sheikh Imam Pro...
13/01/2026

MAKON SHEHU
KATSINA 2026

RANA TA UKU... YAU TALATA 13th January 2026.

Daga cikin masu makala na yau, akwai Sheikh Imam Prof Ibrahim Ahmad Maqari HAFIZAHULLAH. Da kuma Al-marhum Sheikh Malam Abdullahi Uwais Limanci, Kano, In Shaa Allah.

Zamu cigaba da kawo maku dukkan maƙalolin nan kau tsaye a wannan shafi, in Shaa Allah.

Address

N0 466 Diso Quarters, Gwale
Kano
700231

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zawiyyar Shehu Maihula R.A posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Zawiyyar Shehu Maihula R.A:

Share

Category