Al-Qibla

Al-Qibla Wannan Page din an bude shi domin kawo muku Abubuwa masu muhimmanci ga rayuwarmu musamman wadanda syka shafi Addinin Musulunci

Nasabar shehu usmanu Ibn fodiye zuwa kan Sidi Abul Hassan Asshazuli r.a me dariqarmu ta shazuliyya shehu usmanu jikan sh...
05/06/2024

Nasabar shehu usmanu Ibn fodiye zuwa kan Sidi Abul Hassan Asshazuli r.a me dariqarmu ta shazuliyya shehu usmanu jikan shazuli ne, daganann har zuwa kan Annabi (saw) Kai hardama Inda Akaciro Nasabar ga sunann littafinn mutum yaje ya Duba ya ganiewa idonsa, Dan haka Akiyaye darajar Ahalin gidan Nubuwa.
Imam Abubakar sunusi Dan Umma.

02/01/2021

Imam Abubakar sunusi ( dan umma) ya ALLAH ya kara haske

01/01/2021

Alhamdulillah insha ALLAH wannan shekarar zata zo mana da alkhari domin tazo da sabon salon

AHMAD
2021

01/01/2021

Insha ALLAH 2021 zata zomana da alkhairi domin tazo mana da suna mai girma
AHMAD
2021

Alhamdulillah
31/12/2020

Alhamdulillah

31/12/2020

Alhamdulillah ALLAH daya nuna mana 2021 ya ALLAH kasa sadamu da alkhairin chikinta ka rabamu da akasinta alfarmar annabin Rahama

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Qibla posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share