Hilaquz ZIKIR TV Africa

Hilaquz ZIKIR TV Africa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hilaquz ZIKIR TV Africa, Religious organisation, Kano.

Alhamdulilah
18/08/2022

Alhamdulilah

*ZIKIRI! ZIKIRI!! ZIKIR!!!*           *HILAQUZ ZIKIR*         Assalamu alaikum     Amadadin zakiran   Billiri l.g Gombe ...
17/01/2022

*ZIKIRI! ZIKIRI!! ZIKIR!!!*

*HILAQUZ ZIKIR*

Assalamu alaikum

Amadadin zakiran
Billiri l.g Gombe state,
Suna Kara tunatar da 'yan uwa Zakirai
Zikirin da akasaba gudanarwa duk shekara.

Saidai Bana ansami cenjin lokaci abisa yanayin kasa da tsaron garin suna da doka acikin garin 12:00na dare na Hana zurga zurga.

Za'a gudanar da taron

_Kamar Haka:>_

✓ *Ranar*Alhamis :>20/01/2022

✓ *Wuri:>* Gidansu
Zakiru Iliyasu Billiri
bakinkasuwa,Unguwar
Hausawa
BilliriL.g Gombe state

✓ *Lokacin Zikiri* :>
karfe9na safe zuwa 6 na
yamma

✓ *Lokacin* :> karatun
maulud karfe 9na
dare zuwa 11na
dare

02/12/2021

HILAQU ZIKIRI GOMBE

05/09/2021
Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulilah!!! Muna godiya ga Allah daya kawomu lokacin da zamu gudanar da taron zikiri ...
29/07/2021

Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulilah!!! Muna godiya ga Allah daya kawomu lokacin da zamu gudanar da taron zikiri na kasa da katamar saukokin alqur'ani da kuma yima kasa addu'ar zaman lafiya kamar yadda aka saba duk shekara a zawiyyar sheikh malam manzo arzai dala Kano bana ma insha Allah wannan taro za'ayishi kamar haka ranar asabar 25/9/2021. Karkashin jagorancin shugaban Hilaqu zikiri na kasa Shareef Buhari dan iya lafiya da sakatarensa Shareef bilyaminu Adam Kano. Mai gayyata zakiru Mamuda Arzai Kano. Muna rokon Allah ya nuna mana lokacin lafiya yakuma bada ikon halarta albarkar manzon Allah (s.a.w). Ameen

Idan Allah Ya Kaimu Gobe Litinin 21 Ga Ramadan Za'a Gabatar Da Radin Suna A Masllacin Zawiyyar Shehu Manzo ArzaiA Lokaci...
03/05/2021

Idan Allah Ya Kaimu Gobe Litinin 21 Ga Ramadan Za'a Gabatar Da Radin Suna A Masllacin Zawiyyar Shehu Manzo Arzai
A Lokacin Da Ake Gabatar Da Fassar Diwani Allah Ya Bada Ikon Halarta Amin
Lokaci 5:00pm ZUWA 6:00

02/05/2021

ALHAMDULILAH YAU ASABAR 19 GA WATAN RAMADAN DAI DAI da1.5.2021 AN GABATAR DA ZAMAN DARE NA SHEKARA A ZAWIYYAR SHEHI MALAM MANZO ARZAI BANA SHINE KARO NA 41 MUNA GODIYA GA YAN UWA ZAKIRAI DA MASOYA SHUGABA ANNABI SAW MUNA ROKON ALLAH YA MAIMAITA MANA DA ALFAMAR ANNABI SAW SHEHI MALAM MANZO ETA ALLAH YA KARA KUSANCI GA SHUGABA SAW

30/03/2021

Zikirin kaduna na kasa wanda hilaqi ta gabatar Muna godiya

Alhamdulilah Muna Godiya Tare Da Ban Gajiya Ga Yan Uwa Masoyya Shugaba Annabi SAWZikirin Kwana Na Mauludin Shehu Ibrahim...
29/03/2021

Alhamdulilah
Muna Godiya Tare Da Ban Gajiya Ga Yan Uwa Masoyya Shugaba Annabi SAW
Zikirin Kwana Na Mauludin Shehu Ibrahim Inyass RTA Na Matasan Hilaqu Zikir Bauchi Yagabata Lafiya
Allah Yamaimaita Mana Saboda Alfamar Annabi SAW AMEEN
Bauchi 2021

SANARWA SANARWADAAGA MATASAN HILAQU ZIKIR NA JAHAR BAUCHI DIWANI TARE DA ZIKIRIN KWANA NA SHEKARA A ZAWIYYAR SHEHI DAHIR...
07/03/2021

SANARWA SANARWA
DAAGA MATASAN HILAQU ZIKIR NA JAHAR BAUCHI DIWANI TARE DA ZIKIRIN KWANA NA SHEKARA A ZAWIYYAR SHEHI DAHIRU USMAN BAUCHI DAKE KOFAR GOMBE RANAR JUMA A 26.3.2021 ALLAH YABADA IKON ZUWA AMEEN

Idan Allah Yakaimu Ranar Talata 23.2.2021 Zaa Gabatar Da Zikirin Yamma Na Taaziya Zakiru Bashir Sadatu Jos a Kofar Gidan...
19/02/2021

Idan Allah Yakaimu Ranar Talata 23.2.2021 Zaa Gabatar Da Zikirin Yamma Na Taaziya Zakiru Bashir Sadatu Jos a Kofar Gidanmu Dake Nasarawa Duwala Jos Gawanda Allah Iko Muna Masa Barar Adua Daga Bakin Ku Mau Albarka Yan Zakirai Allah Ya Jaddada Rahama Gareshi Saboda Da Annabi Muhammad SAW

Address

Kano

Telephone

+2348037341099

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hilaquz ZIKIR TV Africa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share