Majalisin Ihya'uddeen, Dorawa

Majalisin Ihya'uddeen, Dorawa And we have not sent you but a mercy to all beings
[Qur'an 21; V:107]

BARKANMU DA SALLAH 🥳☺️🤩Taqabbalallahu Minnaa Wa Minkum 🤗Muna gayyatar kowa da kowa.
28/05/2026

BARKANMU DA SALLAH 🥳☺️🤩
Taqabbalallahu Minnaa Wa Minkum 🤗
Muna gayyatar kowa da kowa.

Albishirinku!Gidauniyar majlis ihya'udden islamic foundation (MIIF) tana sanar da ku gagarumin wasannin Sallah da ta sab...
20/03/2026

Albishirinku!

Gidauniyar majlis ihya'udden islamic foundation (MIIF) tana sanar da ku gagarumin wasannin Sallah da ta saba gabatarwa a duk shekara don ɗebe muku kewa da sanya nishaɗi..

Rana: 22/3/2026
Waje: harabar makarantar Gwagwarwa, brigade Nassarawa, kano.

Kar ku sake a ba ku labari⛹️🤸🚵🏄🪂🏂

ALHAMDULILLAAH!Bayan Zauren Ramadaan na Shekarar 1447AH, wanda dashi muka rufe program dinmu na DAWRAH RAMADAANIYYAH na ...
18/03/2026

ALHAMDULILLAAH!

Bayan Zauren Ramadaan na Shekarar 1447AH, wanda dashi muka rufe program dinmu na DAWRAH RAMADAANIYYAH na wannan shekara. Allah ya saka wa kowa da Alkhairi, ya sa mun dace a ayyukan da muka gabatar a wannan wata mai Albarka. Alhamdulillaah 😇😊

MIIF_DAWRAH_RAMADAANIYYAH_1447AH

ZAUREN RAMADAAN NA SHEKARAR 1447AHMAI TAKEN:FUSKANTAR FITINTINUN ZAMANI; DARUSSA DAGA RAMADAAN.Yau In Sha Allah. Ku kasa...
15/03/2026

ZAUREN RAMADAAN NA SHEKARAR 1447AH

MAI TAKEN:
FUSKANTAR FITINTINUN ZAMANI; DARUSSA DAGA RAMADAAN.

Yau In Sha Allah. Ku kasance tare damu.

14/02/2026

Wadanda gobarar Kasuwar Singa ta yiwa asara, Allah ya mayar musu da mafi Alkhairi.
Allah ya kiyaye gaba.

DAWRAH RAMADAANIYYAH 1447AHKamar yadda wannan gidauniya mai Albarka ta MAJLIS IHYA'UDDEEN ISLAMIC FOUNDATION (MIIF) ta s...
14/02/2026

DAWRAH RAMADAANIYYAH 1447AH

Kamar yadda wannan gidauniya mai Albarka ta MAJLIS IHYA'UDDEEN ISLAMIC FOUNDATION (MIIF) ta saba, In Sha Allah bana ma ta shirya domin gabatar da shirin ta ma Dawrah Ramadaaniyyah karo na 6 domin ilmantarwa, taimakekeniya wajen bin Allah, da kuma amfanar lokutanmu a cikin wata Mai Albarka.

Ku tuntubemu domin karin bayani.
Allah ya taimake mu.

05/02/2026

Barakallaahu to our newest top fans! Muhammad Saifullahi Khalil, Abdurrahman Muhd Nasir, Mukhtar Ismail

May Allah continue to shower His infinite mercy and blessings over you all.

29/01/2026

DAWRAH RAMADAANIYYAH
1447AH

Loading....

Address

Dorawa, Gwagwarwa
Kano

Telephone

+2349030538827

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majalisin Ihya'uddeen, Dorawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Majalisin Ihya'uddeen, Dorawa:

Share