Nasir Ahmad Tsako

Nasir Ahmad Tsako producer

LABARINA📝Episode one     Tunda sassafe bayan na gabatar da sallar asuba, ina cikin lazimi sai kawai naji zuciyata ta bug...
01/06/2024

LABARINA📝

Episode one

Tunda sassafe bayan na gabatar da sallar asuba, ina cikin lazimi sai kawai naji zuciyata ta buga, nan take jikina yayi sanyi na fara ji a jikina kamar wani abu zai same Ni nan kusa. Sosai zuciyata take cikin fargaba. Na ɗaga hannuwana ina roqon Allah ina cewa" Allah ka sa wannan abin ya zamar min alkhairi ko ma minene" na shafa addu'a na tashi.

Na fito kofar ɗakinmu na saka silifas, ga cazbaha ta a hannuna, na shiga kitchen na kunna gas, na ɗora ruwan zafin wankana, na fito ba inda nayi burki sai dakin mamanmu. Na shiga na iske ta tana lazimi. Ta daga hannu tana addu'a nima na daga, Tana shafawa nima na shafa. Na gaishe ta, ta amsa da sakin fuska. Na ce mata" mama a kawo a sawo buredi da sauran kayan shayin don kar mu makara" kallona tayi tace min" ai dai idan kun makara ba laifina ba ne, wai kamar ku manya da ku, ana ganin mutuncinku, ku da ya kamata ace ana koyi daku amma wai kullum ku ne qarshen zuwa a makaranta, daga ku an rufe get, wallahi ku gyara wannan ba rayuwa ba ce" har zan fara magana ta katse Ni da cewa" amshi maza kaje ka sawo kayan karin kumallon" na karɓi 500 na fita fuu kamar zan tashi sama, wai Ni Sarkin zuciya, ina jin zuciyata na zafi saboda fadan da tai ma Ni, a haka na zura takalmana na fita naje shagon da zanyi siyayyar.
Bayan na gama siyayyar ne na fito, ina ta sauri domin bana so na makara, ga shi na ɗora ruwan zafi ina tsoron su ƙone. Tsaye nake ina kallon ababen hawa tunda sassafe yadda mutane s**a sadaukar s**a fito don neman abincinsu. Ina ta wannan tunanin na taho zan tsallako t**i, Ina rabawa tsakiya sai ga wani mai mota a guje, wai kafin in yi wani ƙwaƙƙwaran motsi har ya banke Ni, nayi sama ƙoli sannan na faɗo ƙasa tim! Nidai na ji ƙafata ta dama tayi nauyi, kuma sama sama naji ana cewa kuyi maza ku kai shi asibiti ya mutu. Daga nan kuma ban sake sanin ina kaina yake ba..........❗😰

Ku cigaba da bibiyata
Zan cigaba insha Allah.

Donated
By
@
Www.kalamuwaheeddataplug.com

Nerthir__Ahmerd

NoMore
18/11/2023

No
More

29/03/2022

Life----is----Gorgeous----

Yaro-----Mai-----kya🥰🥰🌸🌺🥰🥰
02/11/2021

Yaro-----Mai-----kya🥰🥰🌸🌺🥰🥰

Insme New Version Invitation code:RE7IF3
30/12/2020

Insme New Version
Invitation code:RE7IF3

We worship Allah not Saudi Arabia and Quran and Hadith is our guidance. Today I have completed my Ramadan fasting for th...
23/05/2020

We worship Allah not Saudi Arabia and Quran and Hadith is our guidance. Today I have completed my Ramadan fasting for this year

Address

Katsina
Kankiya

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasir Ahmad Tsako posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Nasir Ahmad Tsako:

Share