Jibwis Kusherki

Jibwis Kusherki Alhamdulillahi Ala Kullu Halin

Ya ce yau hular AL-FAROUQ MULTIMEDIA zan sanya kuma ni zan riƙe ma Shek lema, Mika'il Abubakar yyg  yana cewa shi zai ri...
24/09/2025

Ya ce yau hular AL-FAROUQ MULTIMEDIA zan sanya kuma ni zan riƙe ma Shek lema, Mika'il Abubakar yyg yana cewa shi zai rike amma Ɗanmakwayon Gombe ya ki yarda.

Yaa Allah Ka gafarta ma Alhaji Abubakar Manga Usman Ɗanmakwayon Gombe.

Kusan Malaman ku 🤗💫 Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar Hafizahullah 🥰🥀Allah yaƙara lafiya da nisan kwana mai albarka 🤲🤗
23/09/2025

Kusan Malaman ku 🤗💫

Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar Hafizahullah 🥰🥀

Allah yaƙara lafiya da nisan kwana mai albarka 🤲🤗

Hotuna: Taron ƙara wa juna ilimi tare da tambayoyi da amsoshi kan illolin masu ikirarin bin Al-Kur’ani kawai wato ‘yan Ƙ...
06/09/2025

Hotuna: Taron ƙara wa juna ilimi tare da tambayoyi da amsoshi kan illolin masu ikirarin bin Al-Kur’ani kawai wato ‘yan Ƙala-ƙato, yana gudana a halin yanzu a ɗakin taro na Jama’atu Nasril Islam (JNI), Kaduna.

Jibwis Nigeria

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!Muna mika ta'aziyya zuwa ga Dr Kabir Abubakar Asgar bisa ga rasuwar mahaifiya.All...
30/04/2025

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!
Muna mika ta'aziyya zuwa ga Dr Kabir Abubakar Asgar bisa ga rasuwar mahaifiya.
Allah Ya sa Aljannah ce makomarta tare da sauran magabatanmu.
إِنَّ ِللهِ مَا أَخَذَ، وَلَهُ مَا أَعْطَى، وَكُلُّ شَيْءٍ عِنْدَهُ بِأَجَلٍ مُسَمَّى.

Innalillahi wa'inna ilaihi Raji'un. Allah yayiwa Mahaifiyar Sheikh Musa Yusuf  Asadussunnah Yusuf  Asadussunnah Rasuwa.A...
28/04/2025

Innalillahi wa'inna ilaihi Raji'un.

Allah yayiwa Mahaifiyar Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah Yusuf Asadussunnah
Rasuwa.

Allah ya gafarta mata٫ Allah ya jikanta da rahama yasa aljanna ce makomarta.

SUNAYEN MALAMAI DA JIBWIS TA TURA WURAREN TAFSIRIN WATAN RAMADAN NA SHEKARAR 1446/2025 A JIHOHIN NIJERIYA DA ƘASASHEN ƘE...
26/02/2025

SUNAYEN MALAMAI DA JIBWIS TA TURA WURAREN TAFSIRIN WATAN RAMADAN NA SHEKARAR 1446/2025 A JIHOHIN NIJERIYA DA ƘASASHEN ƘETARE.

1-Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau da Alaramma Nasiru Salihu Gwandu. Jimeta, Adamawa

2-Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Muhammad Jalingo da Alaramma Musɗafa Isa Jalingo. Jalingo, Taraba.

3-Sheikh Usman Isa Taki yawa Gombe, da Alaramma Abubakar Muhammad. Gombe, Gombe.

4-Sheikh Abbas Muhammad Jefa da Alaramma Abubakar Adam. B/Kebbi, Kebbi

5-Sheikh Barr Ibrahim Sabi'u Jibia da Alaramma Aminu Salisu Jibiya. Jibiya, Katsina.

6-Sheikh Dr. Yakubu Musa Hassan da Alaramma Usman B/Kebbi. Masjid Kandahar, Katsina.

7-Sheikh Habibu Yahaya Ƙaura da Alaramma Nasiru Abdullahi. Katsina, Katsina.

8-Sheikh Dr. Muhammad Kabiru Haruna Gombe da Alaramma Ahmad Suleiman, Masallacin JIBWIS HQ, Abuja.

9-Prof Abdullahi Sale Pakistan da Alaramma Engr Aliyu Burga, Abuja, Abuja.

10-Sheikh Dr. Isma'il Kumo da Alaramma Salihu Mukhtar, Zariya, Kaduna.

Domin ci gaba da ganin sauran sunayen da aka tura, sannan nan...https://jibwisnigeria.digisoft.com.ng/Tafseer.php

Jibwis Nigeria

26/01/2025
26/01/2025

ALHAMDULILLAH

30/08/2024

Muhadara Kenan daga nan masallacin JIBWIS hayin gando Kusharki

07/06/2024

Jibwis kusharki

Hotuna: Kungiyar Jama'atu Izalatul Bidi'ah Wa'ikamatis Sunnah Karamar Hukumar Rafi Local Government ta Gudanar Da Meetin...
02/06/2024

Hotuna: Kungiyar Jama'atu Izalatul Bidi'ah Wa'ikamatis Sunnah Karamar Hukumar Rafi Local Government ta Gudanar Da Meeting A Masallacin JIBWIS AP DAKE TEGINA In Da Akasamu Halartan Masu Mukaman Local Government Da Na Kwamitoci Da shuwagabannin Rassa Da Sakatarori, Alhamdulillah An Gudanar Da Taro Lapiya An Tashi Lapiya Inda Shugaba Yayi Addu'an Allah Ya Maida Kowa Gidansa Lapiya Amin.

Yusuf Madaki
Ass. Org Sec Rafi LGA

Address

Kusherki
Kagara

Telephone

+2348119510688

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Kusherki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Kusherki:

Share