Jama'a Emirates Kafanchan

Jama'a Emirates Kafanchan Jama'a Emirates: Heart of Southern Kaduna, where Culture & Diversity thrive in Jema'a LGA, Kafanchan.

Allah ya maida gyaɗa zinare 🤲
05/08/2025

Allah ya maida gyaɗa zinare 🤲

Daga Masarautar Jama’a. A Jiya Talata 22/July/ 2025. Mai Martaba Sarkin Jama’a Alhaji Dr Muhammadu Isa Muhammadu OFR,CON...
23/07/2025

Daga Masarautar Jama’a.

A Jiya Talata 22/July/ 2025. Mai Martaba Sarkin Jama’a Alhaji Dr Muhammadu Isa Muhammadu OFR,CON. Ya Halarchi Taron Bude Sabbin Gidaje Wanda Mai Girma Gwamna Ya Gina Ma Yan Uwa Wadanda Yan Ta’adda S**a Kashe. Muna Addu’a Allah Ya Karawa Sarki Lafiya, Nasara Gami Da Nisan Kwana Ameen Ya Rabbi.

Ran Sarki Ya Dade

Mai Martaba Sarkin Jama’a Alhaji Dr Muhammadu Isa Muhammadu OFR,CON. Tare Da Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko...
20/07/2025

Mai Martaba Sarkin Jama’a Alhaji Dr Muhammadu Isa Muhammadu OFR,CON. Tare Da Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umar Radda Yau Asabar. Muna Addu’a Allah Ya Dawo Da Sarki Lafiya Ameen Ya Rabbi Ran Sarki Ya Dade.

19th July 2025
24 Muharram 1447AH

16/07/2025
Ran Sarki ya Daɗe
15/07/2025

Ran Sarki ya Daɗe

Indeed this is a great lost for northern Nigeria in less than a month Allah ubangiji ya jaddada rahama a garesu baki day...
14/07/2025

Indeed this is a great lost for northern Nigeria in less than a month Allah ubangiji ya jaddada rahama a garesu baki daya yasa aljanna ce makomar su amin.

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN 😭 Allah Ya yiwa Tsohon Shugaban Ƙasar Najeriya Gen. Muhammadu Buhari GCFR Rasuwa Mun...
13/07/2025

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN 😭

Allah Ya yiwa Tsohon Shugaban Ƙasar Najeriya Gen. Muhammadu Buhari GCFR Rasuwa

Muna Addu'ar Allah Ya Gafarta Masa Kura kuransa Amin

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN 😭 Allah Ya yiwa Tsohon Shugaban Ƙasar Najeriya Gen. Muhammadu Buhari GCFR Rasuwa Mun...
13/07/2025

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN 😭

Allah Ya yiwa Tsohon Shugaban Ƙasar Najeriya Gen. Muhammadu Buhari GCFR Rasuwa

Muna Addu'ar Allah Ya Gafarta Masa Kura kuransa Amin

Allah ya kara wa Sarki lafiya. Allah yaja zamanin Sarkin Jama'a
09/07/2025

Allah ya kara wa Sarki lafiya.
Allah yaja zamanin Sarkin Jama'a

Masu Girma da Daraja 👑Chief Imam of Jama'a Emirates Tare da Secretary Jama'a Emirates ( Sallaman Jama'a)Allah Ya Qara Da...
09/07/2025

Masu Girma da Daraja 👑

Chief Imam of Jama'a Emirates Tare da Secretary Jama'a Emirates ( Sallaman Jama'a)

Allah Ya Qara Daukaka 👑💯

Address

Emir Palace Kafanchan
Kafanchan

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jama'a Emirates Kafanchan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category