16/08/2026
Karatun Hasken Muslunci, Littafin Nurul Yaqin, (Tarihin Rayuwar Manzon Allah S.A.W.)
Bayani Kan Gazwatu UHUD, zama na Biyar
Mai Karatun Baki:- Ladan Abdurrahman Abdulhamid
Mai Fassara tare da Yanayi:- Sheikh Umar Usama Idris a madadin Chief Imam Prof Muhammad Sulaiman Adam.
Muna rokon Allah ya kara wa Chief Imam Lafiya da nisan kwana masu albarka