Sautul Kareem TV

Directions

Sautul Kareem TV The Voice of Sunnah

مُـــــحَــــمَّــــدُرَّسُـــــولُ اللّٰــــــه ❤️

Life according to to the teaching of our beloved prophet Muhammad (S A W)

Wasu Daga Cikin Malumanmu Kenan Dasuka Gabatar Da Karatun A Yau 22 - September - 2026 Ubangiji Allah SWT Yasaka Masu Da ...
22/09/2026

Wasu Daga Cikin Malumanmu Kenan Dasuka Gabatar Da Karatun A Yau 22 - September - 2026 Ubangiji Allah SWT Yasaka Masu Da Mafificin Alkhairi YaKarawa Rayuwa Albarka Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲

Wasu Daga Cikin Malumanmu Kenan Dasuka Gabatar Da Karatun A Yau 21 - September - 2026 Ubangiji Allah SWT Yasaka Masu Da ...
21/09/2026

Wasu Daga Cikin Malumanmu Kenan Dasuka Gabatar Da Karatun A Yau 21 - September - 2026 Ubangiji Allah SWT Yasaka Masu Da Mafificin Alkhairi YaKarawa Rayuwa Albarka Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲

21/09/2026

Karatun Littafin RIYADUS SAALIHEEN

Mai Gabatarwa Sheikh Sunusi Khalil NDC Kaduna Download the app → goliveindia.in/download

An gabatar da Sallar Jana’izar Ladanin Masallacin Harami, Sheikh Ibrahim Al-Madani. Allah Ya jiƙansa da rahama.
21/09/2026

An gabatar da Sallar Jana’izar Ladanin Masallacin Harami, Sheikh Ibrahim Al-Madani. Allah Ya jiƙansa da rahama.

21/09/2026

Sheikh Sunusi Khalil Kaduna

Sheikh Ibrahim bin Adel Al-Madani, ɗaya daga cikin fitattun ladanan Masallacin Harami, ya rasu a birnin Makka da sanyin ...
21/09/2026

Sheikh Ibrahim bin Adel Al-Madani, ɗaya daga cikin fitattun ladanan Masallacin Harami, ya rasu a birnin Makka da sanyin safiyar Litinin, 21 ga Satumba, 2026, yana da kimanin shekaru 48 a duniya.

A cewar rahotannin da ke yaɗuwa, kiran sallah ɗinsa na ƙarshe shi ne kiran Sallar Asuba ya yi a safiyar Litinin, awanni kaɗan kafin rasuwarsa.

Allah Ya jiƙansa, Ya gafarta masa, Ya sa Aljanna ce makomarsa. Ameen.

20/09/2026
MAULIDI 002Wai Yayi Mafarki Anbashi Yabashi Wani SalatiSalatin Da Yafi Kowani SalatiUbangiji Allah SWT Yarufa AsiriUbang...
20/09/2026

MAULIDI 002

Wai Yayi Mafarki Anbashi Yabashi Wani Salati
Salatin Da Yafi Kowani Salati

Ubangiji Allah SWT Yarufa Asiri
Ubangiji Allah SWT Yabada Hakuri
Kasan Wannan Yanzun Anshiga Rikici Kenan Tindaga Yanzun Harsai Ankusa Ramadan Ana Taqaddama Masu Maulidi Da Marasa Maulidi

Su Masu Maulidi Wai Sune Masu Son Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama

Kaikuma Dabaka Wannan kai Bakacikin Masu Son Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam

Sheikh Minka'ilu Umar NDC HAFIZAHULLAH

“Yaron nan ɗan film da ake kira Soja Boy ya yi ridda daga addinin Musulunci, arne ne cikakke.”— Sheikh Baffa Hotoro
20/09/2026

“Yaron nan ɗan film da ake kira Soja Boy ya yi ridda daga addinin Musulunci, arne ne cikakke.”

— Sheikh Baffa Hotoro

Wasu Daga Cikin Malumanmu Kenan Dasuka Gabatar Da Karatun A Yau 19 - September - 2026 Ubangiji Allah SWT Yasaka Masu Da ...
19/09/2026

Wasu Daga Cikin Malumanmu Kenan Dasuka Gabatar Da Karatun A Yau 19 - September - 2026 Ubangiji Allah SWT Yasaka Masu Da Mafificin Alkhairi YaKarawa Rayuwa Albarka Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲

Address

Abubakar Mahmoud Gumi Road
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautul Kareem TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share