Kungiyar Izala Reshen U/Mu'azu Kaduna

Kungiyar Izala Reshen U/Mu'azu Kaduna Religious Activities

16/06/2024

Karfe 9:00am za'a tsayar da sallah a cikin masallacin Juma'ah na U/Muazu insha Allah

16/06/2024

Sakamakon ruwan sama da ke sauka a yanzu haka, za'a tsayar da sallar Eid-L-Ad'haa a masallaci insha Allah

15/06/2024
08/04/2024

Assalamu Alaikum
The Sultanate Council Sokoto has declared Wednesday 10/4/2024 as the first day of Shawwal 1445 AH.
Yahaya Muhammad Boyi
Sarkin Malaman Sokoto

17/08/2023

Assalamu Alaikum
SAFAR 1445AH

The Sultanate Council Sokoto has declared FRIDAY 18/8/2023 as the first day of Safar 1445 AH.
Yahaya M Boyi
Sarkin Malaman Sokoto
Secretary MSC

25/04/2023

Innaa lillahi wa innaa ilaihi Raji'oon!

Chief Imam na Masjid Shaykh Abubakar Mahmoud Gumi (Salamatu Institute) Jumuah Mosque , Unguwar Mu'azu Kaduna, Shaykh Abubakar Salihu Getso, Ubangiji Allah Ya sa jinyar da yayi ta zamo kaffara, Ya gafarta masa Ya sa ya huta Ya sa Al-Jannat Al-Firdausi ce makoma a gareshi.

22/03/2023

Assalamu Alaikum

1444AH RAMADAN MOON SIGHTING

His Eminence, the Sultan of Sokoto wishes to inform you that Wednesday 22/3/2023, which is equivalent to 29th days of Sha'aban 1444 AH, shall be the first day to look for the new moon of Ramadan 1444 AH. If the moon is sighted please inform His Eminence through the following numbers.
08037157100. 08035965322.
08035945903. 08066303077.
07067146900.
Yahaya Muhammad Boyi
Sarkin Malaman Sokoto
08030413534.

‎Za'a samu haihuwan jinjirin watan Sha’ban Insha Allah ranar Talata 21 ga Maris 2023 da karfe 6:23pm.‎Ga bayanin bayyana...
20/03/2023

‎Za'a samu haihuwan jinjirin watan Sha’ban Insha Allah ranar Talata 21 ga Maris 2023 da karfe 6:23pm.
‎Ga bayanin bayyanan jinjirin watan ranan (Talata 21 da Laraba 22 na Maris) a cikin jadawali da ke ƙasa, an fitar da shi da App mai suna Accurrate Times na Mohammad Odeh.

‎Ba zai yiwu a ga jinjirin watan daga wuraren da ke ƙarƙashin launin ja ba saboda ko dai wata a wannan rana zai fadi kafin faɗuwar rana ko kuma za a samu haihuwan wata bayan faɗuwar rana.

‎Ana sa ran ganin jinjirin watan ta hanyar taimakon na’ura mai hangen nesa kawai a wuraren da ke ƙarƙashin launin shuɗi.

‎ Ana sa ran ganin jinjirin watan ta hanyar taimakon na’ura mai hangen nesa daga wuraren da ke ƙarƙashin launin magenta.

‎A waɗannan wuraren ana iya ganin jinjirin watan da ido idan yanayin sama ya yi kyau kuma mai neman watan ya kware a neman wata.

‎ Ana sa ran ganin jinjirin watan zai kasance cikin sauki da ido daga wuraren da ke karkashin koren launi.

‎Neman jinjirin wata IBADA ne kuma hanya ce ta SAMUN LADA awajen Allah insha Allahu .
‎ SUNNAH ce ta Manzon Allah (ﷺ). Sunnah ita ce ‘gani da ido’ ba wai kawai sanin samuwar sabon wata a sama ba.

‎ Allahu a’alam!!!
Simwal Usman Jibril

Address

Unguwar Mu'azu
Kaduna

Telephone

+2348104417352

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kungiyar Izala Reshen U/Mu'azu Kaduna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share