08/08/2026
Alhamdulillah! Ƙungiyar Izala za ta soke takfir, da kiran Musulmi ɗan bidi’a ko mushrikai, a cikin jerin karatunta. Sannan ƙungiyar za ta saɓa da zancen bin Abdulwahab, wanda aka ɗora su a kai, na cewa ɗan bidi’a shi ne wanda ya saɓa wa bidi’ar karkasa Tauhidi gida uku da shi, bin Abdulwahab, da malaminsa Ibn Taimiyya s**a kawo. Sannan ya ce hukuncin duk wani ɗan bidi’a shi ne azabtarwa ko shiƙa.
To, ita Izala tana a matakin farko. Wannan ne ya sa suke yin takfir, suke ware masallaci, suke kiran Musulmai ’yan bidi’a da mushrikai, da sun gumo su tare da fitowa dasu waje idan suna wazifa a masallatan gwamnati na jami'o'i.
To, Alhamdulillah, yanzu dai Izala ta gano cewa tsakanin Manzon Allah ﷺ da Ibn Taimiyya akwai kimanin shekara 800, sannan tsakanin Manzon Allah ﷺ da Ibn Abdulwahab akwai kimanin shekara 1,200. Kuma tsarin da suke tafiya a kai Ibn Taimiyya da Ibn Abdulwahab ne s**a kirkiro shi, ba Manzon Allah ﷺ da Sahabbai ba.
Insha Allahu, yanzu za a daina sungumo ’yan ɗarika suna wazifa daga cikin masallatai a jami’o’i. Za a daina ƙwace wa ’yan ɗarika masallatai, k**ar yadda yake faruwa a Jigawa, Dutse, da sauransu,.yanzu dan uwa zai so ɗan uwansa, wanda har auratayya an daina yi a wurare da yawa,
Ta ɓangaren ’yan ɗarika da ma ku a wajenku kalmar shahada ita ce inuwar Musulmai, k**ar yadda Manzon Allah ﷺ ya bari; ba kwa kiran Musulmai ’yan bidi’a ko mushrikai, da sauransu.
To, akwai kuskure ɗaya kuma babba, wato kiran wani Musulmi da sunan makiyin Annabi ﷺ, don yana s**ar Maulidin Annabi. Wannan kuskure ne. Maulidi da , musabaka, duka tafiyar su ɗaya; ba sa cikin muhimman ayyukan ɗarika.
Duk wata kungiyar masu tsaurin ra'ayi irin su BH daga wadannan ideology din suke farawa idan aka raini mutum akan akidar bid'antar da duk wani wanda baya tare da fahimtar ibnu taimiyya da bin Abdulwahab har yaro ya girma yakai shekara 30 to tabbas wasu zasu zama irin BH wasu kuma irin su Muhammad bin Muhammad na Suleja. Ku saurari zancen BH daga bakin su Muhammad al-shekawee zaku fi fahimtar me nake nufi duk akan ibnu taimiyya ne kaɗai da bin Abdulwahab suke tafiya ku saurare shi anan akan Tauhidi sai ku auna da yadda su yan izala suke tafiya zaku samu babu wani banbanci duka fahimta ce wacce ta sami asali ne kawai daga ibnu taimiyya 👇
https://www.facebook.com/reel/1538835508033604/?app=fbl
WAJIBI NE GOMNATI TA HARAMTA WAHABIYANCI (Izala) A NIGERIA, IDAN HAR ANASON YAQAR TA'ADDANCI.
Muna ƙara sanar da gwamnati babban sakaci ta wajen yaki da ayyukan ta'addanci a Nigeria. A yau muna wayar gari da wasu kwamacala na barin litattafan da suke mafi illa a ci gaba da karantar dasu a cikin ƙasa. Litattafan da duniya tayi ittifaqi duk wasu ayyukan ta'addanci da ta'adda a duniyar Musulunci ana samun su ne cikin waɗannan littafan na Izala. Misalin haka shine:
Ibn Taimiyya yana cewa, cikin (Maj'mu'ul Fatawa 35/242): ﻭﺍﻟﺪﺍﻋﻲ ﺍﻟﻲ ﺍﻟﺒﺪﻋﺔ ﻣﺴﺘﺤﻖ ﺍﻟﻌﻘﻮﺑﺔ ﺑﺎﻻﺗﻔﺎﻕ ﺍﻟﻤﺴﻠﻴﻤﻴﻦ, ﻭﻋﻘﻮﺑﺘﻪ ﺗﻜﻮﻥ ﺗﺎﺭﺓ ( ﺑﺎﻟﻘﺘﻞ ) ﻭﺗﺎﺭﺓ ﺑﻤﺎ ﺩﻭﻧﻪ ﻛﻤﺎ ﻗﺘﻞ ﺍﻟﺴﻠﻒ ﺟﻬﻢ ﺑﻦ ﺻﻔﻮﺍﻥ ﻭ ﺍﻟﺠﻌﺪ ﺑﻦ ﺩﺭﻫﻢ ﻭ ﻏﻴﻼﻥ ﺍﻟﻘﺪﺭﻱ ﻭ ﻏﻴﺮﻫﻢ
"Mai kira zuwa bid'a ya cancanta ayi masa uquba bisa ittifaqin musulmi, kuma uqubarsa zata iya kasancewa
kisa ko kuma wani (kisan) k**ar yadda salaf s**a kashe
Jahmu bn Safwan da Ja'ad bn Drham da Giylan Alqadariy."
Gomnati ta tambayi duk wani dan Izala: ya sunan wanda baya bin fahimtarsa, to zai gayamata sunansa dan "bid'a" kuma sunan malaminsa (mai kira zuwa bid'a).
Gomnati ta lura: gashi malaminsu wanda duk wani dan ta'addan duniya ke bin mazhabarsa wato Ibn Taimiyya yace a kashe shi! Wato su kashe sauran Musulmai da basa Izala.
Don haka, babu mamaki idan ka ji 'yan Izala sun sanya boma-bomai a kasuwanni suna kashe mutane, ko kuma sun kashe duk wanda baya tare da fahimtarsu a addini, b***e kuma wanda ba Musulmi ba.
Sannan akwai inda Ibn Taimiyya yace ana dole a addini, duk da Allah yace ba a dole a addini; kuma Uthaimeen yace duk wanda yace akwai yancin addini to ya kafirta! Don haka dole kayi irin musulminin Wahabiyawa, ko a su kashe ka!
SHAWARA ZUWA GA SHUGABA TINUBU DA HUKUMOMIN TSARO:
KU DAU IRIN MATAKIN DA GOBNATIN SYRIA TA DAUKA AKAN LITATTAFAN WAHABIYAWA, DOMIN BABBAN DARASI NE GA KASAR MU.
¤ Kubi bincika: Shin kasashe na wane a duniya s**a haramta amfani da litattafan "Wahabiyanci" a cikin kasar su?
Yak**ata ku sani: Abinda kasashen da s**a yi fama da matsalar rashin tsaro s**a fuskanta kuma s**a dauki darasi cikin sa shine: "Duk yadda za a tura sojoji domin su yaki mayakan Wahabiyya wa, kuma su yi nasara akan su." Muddin ba a haramta amfani da litattafan da suke kunshe da wannan muguwar akida ta Wahabiyanci ba, to tamkar an kashe maciji ne ba a sare kansa ba.
Wannan shine ya kai ga wasu daga jerin manyan kasashen Musulmi s**a haramta amfani da litattafan Wahabiyawa da Salafawa a manhajar koyarwar su da kuma masallatan su, domin kawo karshen ta'addanci a kasashen su. Kasashen da s**a haramta hakan kuwa sune:
¤ Jaridar "Muslim Village", fitowa ta ranar 28 ga watan Janairu a shekarar 2015, ta wallafa labari mai taken "Egypt bans Salafi books from mosques." Ma'ana: "Kasar Egypt ta dakatar da (amfani da) litattafan Salafawa daga masallatanta."
Sannan,
¤ Jaridar Al-Araby, fitowa ta ranar 10 ga watan Janairu 2015, ta wallafa labari mai taken "Jordan under pressure to ban Ibn Taymiyyah's books." Ma'ana: "Kasar Jordan na tsaka mai wuyar dakatar da (amfani da) litattafan Ibn Taimiyya."
¤ Duk da dadewar da gwamnatin Saudiya tayi wajen bayarda gudummowa ga kungiyoyi masu tsattsauran ra'ayin addini, tare da kafa kungiyoyi na raba kan Musulmi a duniya, suma sun bijiro da nadamar su ga hakan ta bakin Yariman mulkin kasar mai suna Salman.
¤ Jaridar Almasdarnews, fitowa ta ranar 24 ga watan Janairu shekarar 2016, itama ta wallafa labari mai taken "Saudi regime bans all books written by Salafi scholars." Ma'ana: "Masarautar mulkin Saudiya ta dakatar da (amfani da) dukanin litattafan da malaman Salafawa s**a rubuta."
Sabon labarin da yazo mana kuma shine cewa: "Kasar Syria itama tabi sahun kasashen da s**a haramta amfani da koyarwar Wahabiyanci cikin kasar su."
Matsalar da akasarin wadannan kasashe s**a fuskanta, irin sa kasar mu ke fuskanta. Ashe kenan abinda ya dace da wannan gwamnati shine ta dauki mataki kwatankwacin irin wanda wadannan kasashen Musulunci s**a dauka, muddin anason kawo karshen wannan misifa da bala'i da ya fito daga Wahabiyanci. Ba a zo ana kokarin tado wata sabuwar fitinar ba.
MUNA ROKON ALLAH YA HASKAKAWA GOBNATIN WANNAN KASA GANE SHARRIN DA YAKE TATTARE DA LITATTAFAN SALAFAWA/WAHABIYAWA, KUMA YA BASU IKON KAWAR DASU DAGA CIKIN KASAR MU TA GADO.
Pls. share domin saƙo ya isa kunnuwan gwamnati.
1. Tajikistan — official bans on Salafi books (2015 list)
The Interior Ministry posted a list of 13 Salafi books banned as “propagating Salafi ideas”; the Supreme Court previously outlawed some Salafi groups.
2. Uzbekistan — wide prohibition on “Wahhabist”/unapproved religious literature
The state long uses the term “Wahhabist” and maintains lists of banned religious materials and websites; authorities periodically update lists of banned religious texts.
3. Kazakhstan courts and agencies ban/destroy religious books as “extremist”
Courts have declared specific Sunni/Islamic works “extremist” and ordered their destruction or prohibition of import/distribution.
4. Kyrgyzstan — bans and prosecutions over “extremist” religious literature
Authorities have outlawed groups and prosecuted possession/distribution of religious books they classify as extremist; UN/Human Rights groups have criticised the broadness of laws.
5. Egypt — removal of Salafi/Wahhabi-linked books from mosque libraries (2015 campaign)
The Ministry of Religious Endowments launched nationwide efforts to remove works by some Salafi scholars (Ibn Taymiyya, Ibn Abd al-Wahhab, Ibn Baz, Ibn Uthaymeen, etc.) from mosque libraries.
6. Jordan — public pressure / debate about restricting Ibn Taymiyya’s works (2015 reporting)
Reporting documented pressure and debate about restricting distribution of Ibn Taymiyya’s works because of alleged misuse by violent groups. (Measures were debated; reporting shows the controversy.)
7. Saudi Arabia — selective removals / orders to purge “extremist” literature from mosques and schools
Saudi authorities have in recent years ordered mosques to remove literature labelled “extremist” and have banned specific authors/books (e.g., directives to remove works by Yusuf al-Qaradawi).
8. Algeria confiscations / exclusions of Salafi-linked works at book fairs / censorship
Officials and fair organisers have confiscated or excluded books tied to jihadist or politically sensitive Islamic topics; reporting cites seizures at book fairs.
9. Russia — maintained federal “extremist materials” list that includes religious texts
Russia compiles a large federal list of banned “extremist materials” (5,000+ items); some religious texts and Islamist materials have been placed on that list and are prohibited.
10. Indonesia — bans on extremist organisations/materials; targeted book removals
Jakarta has adopted regulations to ban “extremist” groups and remove extremist content (including some Islamist publications) from public institutions; ministries have also targeted certain schoolbooks and materials judged extremist.
11. Bangladesh — selective bans on Islamist authors/books deemed to promote militancy
Authorities have previously banned or restricted works judged to promote militancy (e.g., certain works tied to Islamist political movements); the pattern shows selective bans on works seen as inciting extremism.
12. (Across Central Asia & other states) repeated use of “Salafi/Wahhabi” or “extremist” labels to ban books/groups
Multiple Central Asian governments and some other states treat Salafi/Wahhabi thought as a security threat and maintain lists of banned materials (this is the pattern across several countries above).