Coalition of Northern Islamic Youth Scholars and Preachers

Coalition of Northern Islamic Youth Scholars and Preachers Support Alhaji Atiku Abubakar (Wazirin Adamawa) for President 2023

23/02/2023

13/02/2023

Siyasar Muslim-Muslim Ticket Ta Tinubu Yaudara Ce Zalla.

- Shekarunsa 53 Yana Tareda Matarsa Ta Aure, Bai Iya Musuluntar Da Ita Ba.

- 'Ya'Yansa Su Bakwai (7) Babu Musulmi Ko Guda Daya A Cikinsu.

- Gidansa Babu Masallaci, Amma Akwai Chochi Wanda Fadin Wajen Yakai Kusan Taku Dari Biyu 200.

Mutumin Da Idan Zayyi Rawa A Tsaye Yakeyin Kayansa, Amma Mafi Yawanci A Zaune Yake Gudanar Da Ibadarsa Ta Sallah.

Ta Yaya Za'a Yaudare Ka Da Sunan Addini Kazabi Wanda Babu Addini A Gidansa (Matarsa Da 'Ya'Yansa) Ballantana Dabi'unsa.

Sannan Idan Kana Maganar Wai Yanada Kishin Arewa;

- Yaya Akai Yabada Goyon Baya Wajen Kashe 'Yan Arewa A Lokacin Yana Gwamna A Jihar Lagos.

A Wancan Lokacin, Shugaban Kasar Yanzu Malam Muhammadu Buhari, Ya Bukaci Ya Gana Dashi A Ofishinsa Na Mulki Dake Lagos Domin Kawo Karshen Wannan Rikicin, Shi Tinubun Yace Bai Bukatar Ganin Buhari A Ofishinsa.

Kai Mai Karatu, Shin Kasan Da Wannan?

Wani Irin Kwakwalwa Kake Da Ita Ne?

Da Wannan Ne Za'ace Maka Tinubu Masoyin Arewa Ne Kuma Har Ka Yarda?

Ga Inda Hanyar Masallaci Yake, Wasu Bara Gurbi Suna Nuna Muku Hanyar Chochi.

Har Yanzu Muna Kaunar Ku. Allah Yadawo Mana Daku Lafiya Kafin Ku Ciji Dan Yatsarku.

Kadai Sake Nazari 🧠

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Coalition of Northern Islamic Youth Scholars and Preachers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share