Zawiyyat Sheikh Muh'd Bello Central Mosque H/Banki

Zawiyyat Sheikh Muh'd Bello Central Mosque H/Banki Shafine da zai rika yada Karatuka da al'amuran Addini da Soyayyar Ma'aiki SAW Karkashin Ziwiyya.

Fayyacewa tare da Prof.Salisu Bala Director Arewa House akan batun da yashafi YAQIN GABAS TA TSAKIYA.Nazarta da fahimtar...
27/03/2026

Fayyacewa tare da Prof.Salisu Bala Director Arewa House akan batun da yashafi YAQIN GABAS TA TSAKIYA.
Nazarta da fahimtar abubuwan da ke kunshe acikin Yaqin na halin da akafito a baya da halinda akeciki yanzu da Kuma inda akanufa.
Hakiqa prof. Yayi bayani cikakke da hujjoji na Ilimi domin fahimtar da AL'UMMA
Allah ta'ala yasaka da Alheri.
Zamu saki video da audio bajiwa insha Allah ta
Tigmein -kad/North Kaduna

17/03/2026

ASALIN SAMUN BAYYANAR SUFAYE!
Sheikh Alkali Yakub Abdullahi

15/03/2026

YADDA HADISI KE FASSARA AL'QUR'ANI

14/03/2026

Allah ta'ala ya Mai Mai tamana

14/03/2026

Allah ya biya da Aljannah firdausi

14/03/2026

Allah ta'ala yakara Sanya Albarka acikin aiki

11/03/2026

GA YADDA ZA KA YI IDAN KA RASA WASU RAKA'O'I A SALLAH.
Sheikh Alkali Yakub Abdullahi.

11/03/2026

Ramadan Tafsir day 22 of Ramadan 1447H

08/03/2026

KUSKURE NE YIN JAYAYYA DA MAZHABA:
Sheikh Alkali Yakub Abdullahi.

MUHADARAN GORAN SALLAH BY SHABBABU @ JUMA'AT MASJUD HAYIN BANKI FADAN SARKI LAHADI BAYAN MAGRIB.
12/06/2025

MUHADARAN GORAN SALLAH
BY SHABBABU @ JUMA'AT MASJUD HAYIN BANKI FADAN SARKI
LAHADI BAYAN MAGRIB.

Address

Galadima Road H/Banki Kaduna
Kaduna

Telephone

+2347032769721

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zawiyyat Sheikh Muh'd Bello Central Mosque H/Banki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share