Cibiyar Nazarce-Nazarce kan Afrika

Cibiyar Nazarce-Nazarce kan Afrika Wannan Shafin Mallakar Cibiyar Nazarce-Nazarce Kan Afrika ne dake karkashin sashen mahanga da Al’adu na Haramin Abulfadlil Abbas mai tsarki dake kasar Iraki

Cibiyar Nazari kan Afrika tana miƙa sakon taya murna da farin ciki zuwa ga Manyan Maraji’an mu da kuma al’ummar Musulmi ...
28/04/2026

Cibiyar Nazari kan Afrika tana miƙa sakon taya murna da farin ciki zuwa ga Manyan Maraji’an mu da kuma al’ummar Musulmi baki ɗaya, a wannan rana ta bukin tunawa da ranar haihuwar Imam Aliyu ɗan Musa Ar-Ridha (A.S).
Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya maimaita mana wannan rana mai albarka cikin alheri, zaman lafiya da kuma albarka ga kowa

28/04/2026

(A.S)ɗan_Imam_Kazim(A.S)_

18/04/2026

-Kadhim_aminci_yatabbata_akan_shi

13/04/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN !!!
Ta'aziyyar Shahadar Imam Ja'afar Assadiƙ (a.s) Taraeda Taƙaitaccen Bayani gameda wanda Ya Shahadantar dashi da inda aka Birneshi.
-TAREDA SHEIKH Shaban Jallow Najafii

12/04/2026

Wasu daga Cikin Laƙabin da ake yiwa ɗaya daga cikin Jagororin Shi'ar da ya karantar da Imam Malik Mai Mazhabar Malikiyya.

-Sheikh Shaban Jallow Najafii

11/04/2026

Waye Imam Ja'afar Assadiƙ ɗaya daga cikin jiga-jigan Malaman Imamu Malik ??
TAREDA -SHEIKH Shaban Jallow Najafii Ghana

⭕️ **Ƙubbah mai matuƙar kyau wacce ke rungumar sama da ɗaukaka, tana kuma wakiltar daraja da ɗorewa har abada..**
06/04/2026

⭕️ **Ƙubbah mai matuƙar kyau wacce ke rungumar sama da ɗaukaka, tana kuma wakiltar daraja da ɗorewa har abada..**

30/03/2026




Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Cibiyar Nazarce-Nazarce kan Afrika posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Cibiyar Nazarce-Nazarce kan Afrika:

Share