HarakatuMasjid

Call Directions Website Contact the place of worship

HarakatuMasjid (HFI)Faith-based Muslim community organization to look after Juma’at Masjid&Schools with the vision of being a famous centre for worship.

02/10/2026
Murmushi, farin ciki da yanayi mai kyau yayin Kamal Walima Hallaqa 2025/2026  Karo na 3. 😊Wasu daga cikin kyawawan hotun...
27/09/2026

Murmushi, farin ciki da yanayi mai kyau yayin Kamal Walima Hallaqa 2025/2026 Karo na 3. 😊

Wasu daga cikin kyawawan hotunan mahalarta yayin gudanar da Hallaqa.

Alhamdulillah 🤲

HFI MEDIA TEAM

Alhamdulillah, mun dawo da Hallaqa ta Karatun Al-Qur’ani Mai Girma, Karo na 4. Muna godiya ga Allah (SWT) da Ya sake ba ...
27/09/2026

Alhamdulillah, mun dawo da Hallaqa ta Karatun Al-Qur’ani Mai Girma, Karo na 4.

Muna godiya ga Allah (SWT) da Ya sake ba mu damar ci gaba da wannan zama mai albarka.

Allah Ya karɓa, Ya ƙara mana ilimi da fahimta, Ya sanya Al-Qur’ani ya zama haske da shiriya a rayuwarmu. Ameen.

HFI MEDIA TEAM

Address

Kaduna
800243

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HarakatuMasjid posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to HarakatuMasjid:

Shortcuts

Share