Arab islamic chemist kawo Kaduna

Arab islamic chemist kawo Kaduna Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arab islamic chemist kawo Kaduna, Kaduna.

05/11/2024

Asslm
dafatan antashi lafiya
tunatarwa muji tsoron Allah muji tsoron kwanciyan kabari
muji tsoron hisabi
muji tsoron siradi
muguji zalunci
muguji karya
muguji cin amana
yaku Yan uwa muji tsoron Allah shine babban wa a zi wllh yau talata muyi kokari muyi zumunci sadaka gaskiya tausayi taimako inmunyi Allah zai taimakemu wllh ya Allah kasa mugama lafiya kajikan iyalammu da iyayammu Amin 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

31/10/2024

Asslm
kada kasake kamutu baka iya karanta Alkur ani ba wllh tallahi zaka daku tu acikin kabarinka kada kasake kayi fushi dawanda yake tuna maka lahiranka kada kawulakanta iyayanka malamanka Yan uwanka sako daga
ya Allah kasa mucika da Imani 😭😭😭😭🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Arabiyyun

29/10/2024

Asslm
fatan alkhairi wai shin Muna tuna mutuwa da kwanciyan kabari da hawa siradi da hisabi kuwa (1) kada kasake kamutu da hakkin wani (2)kada kasake iyayanka suyi fushi dakai (3)kada kayiwa Dan uwanka hassada kada (4) kazama Mai wulakanta iyayanka (5) kada kayi wasa da lokacinka (6) wllh kuyawaita yin sadaka
Kuma mukoma ga Allah shine mafitammu bakomawa ga Yan siyasaba ya Allah kaimana sutura da ima🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
by ARABIYYUN

Asslmsakona zuwa ga Yan media wllh tallahi muji tsoron Allah muzama masu gaskiya wllh kada mubiyewa Yan siyasa wllh zasu...
24/10/2024

Asslm
sakona zuwa ga Yan media wllh tallahi muji tsoron Allah muzama masu gaskiya wllh kada mubiyewa Yan siyasa wllh zasukaimu subaro saboda suna bamu kudi nawa sukebamu bazai ishemu komaiba Sai muzo Muna yada karya mun manta za a tanbayemu gobe kiyama wllh mutane basa Jin kuyan Allah kaji mutum nacewa anyi zabe Kai kasan karya kakeyi wllh wai gara kaji kunyan mutane da kunyan lahira yakamata musani muda muke rubutu mufada karya ba ayi abuba muce anyi wllh tallahi shi Wanda kake karewa saboda dubu ashirin bazai iya maka komaiba shima takansa yake alahira Dan haka muji tsoron Allah dukwanda yayi karya kace karya yake Amma wannan karyan yayi yawa wllh ya Allah kashiryad damu kasa mugyara kayafemana kasa shuwa gabanninmu suji tsoron Allah

ya Allah kabamu sa a kaduna north da kawo word canchanta zallah
12/10/2024

ya Allah kabamu sa a kaduna north da kawo word
canchanta zallah

ya Allah kajikan usamatu kasa aljannace makoma damu Baki daya
07/10/2024

ya Allah kajikan usamatu kasa aljannace makoma damu Baki daya

dallatunmu Allah yasa albarka dallatu
07/10/2024

dallatunmu Allah yasa albarka dallatu

Innalillahi wa inna ilaihirraji'un!! Innalillahi wa inna ilaihirraji'un!! Yan uwa chikin darennan kidnappers sun shiga g...
06/10/2024

Innalillahi wa inna ilaihirraji'un!!
Innalillahi wa inna ilaihirraji'un!!
Yan uwa chikin darennan kidnappers sun shiga garin Kachia, kuma chikin wayanda sukayi kidnapping harda Alh Ibrahim Tasi'u, Zone 3 coordinator, Muna baran addu'anku, Allah ya kubutar dasu chikin Aminchi.

05/10/2024
Asslm jama a inamuku fatan alkhairi zabe nazuwa kada kudi ko abinci ya rudemu muyi cancanta ko rantsuwa nayi Babu kaffar...
02/10/2024

Asslm jama a inamuku fatan alkhairi zabe nazuwa kada kudi ko abinci ya rudemu muyi cancanta ko rantsuwa nayi Babu kaffara Ali cakis yafi Zion sani ock yafi lawandi wannan shine akidan siyasata bance kayi su doleba Amma Dan girman Allah kuyisu baruwammu da party muyi adalci ya Allah kabasu nasara Amin ya Allah cakis ock Amin ya Allah

asslm jama a inamuku fatan alkhairi wllh tallahi mutai maki masu kulamana  da gidammu na gaskiya wato makabarta kada muy...
30/09/2024

asslm jama a inamuku fatan alkhairi wllh tallahi mutai maki masu kulamana da gidammu na gaskiya wato makabarta kada muyi dasu abayansu kada muzagesu b***e muzubar musu da mutunci mutunafa suma mutane ne sunaci sunasha Muna tunani kuwa yau inkaine katare a makabarta kana da iyali meye makomanka kada mumanta da wasune yau mune gobe wasune kukan kurciya jawabine
mubi Allah muhuta kawai ya Allah kabamu lada kasa mugyara zunubammu Ma aikatan makabarta da masallatai ya Allah kabasu mafita da gudumuwa daga gareka
in wani zai taimakesu Dan girman Allah kayi aboye yafi lada wllh nagode sako daga arabiyyun kawo (1)

27/09/2024

Asslm
Yan uwa ko kunsan ansa sallama wajibine
gawanda yayi maka ?

Yan uwa ko kunsan addu a akemuku idan akai maka sallama ?

ko kunsan idan ka amsa sallama kana da lada kuwa?

Mai yasa Dan uwanku yake muku sallama bakwa amsawa ?

kodan Kai Mai kudinne ?

ko Kai babban malamine?

ko Kai Mai sarautane?

yakamata musani Wanda yafimu yanama jama a sallama harda mata Annabi Muhammad (S A W) Yana musu sallama

Kai mala iku suma suna sallama

ya Allah kabamu ikon gyarawa badan halimmuba

ya Allah kasa mugama lafiya

🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arab islamic chemist kawo Kaduna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share