Maslaha FORUM

Maslaha FORUM Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Maslaha FORUM, Religious organisation, Kaje Road, Kaduna.

Sheikh Abubakar Sadiq Abu Asim tare Mal Auwal Gulma a wajen Muhadara a garin Farakwai.
28/01/2024

Sheikh Abubakar Sadiq Abu Asim tare Mal Auwal Gulma a wajen Muhadara a garin Farakwai.

Sheikh Abubakar Sadiq Abu Asim a wajen Muhadara.
28/01/2024

Sheikh Abubakar Sadiq Abu Asim a wajen Muhadara.

Mai muhadara na Hudu Sheikh Bashir Adam Saleh Mando
28/01/2024

Mai muhadara na Hudu Sheikh Bashir Adam Saleh Mando

Wannan Muhadarar ta samu halartar Shugaban Kungiyar Jamaatu Izalatil Bid'ah Wa'ikamatus Sunnah ta Kasa reshen Jihar Kadu...
28/01/2024

Wannan Muhadarar ta samu halartar Shugaban Kungiyar Jamaatu Izalatil Bid'ah Wa'ikamatus Sunnah ta Kasa reshen Jihar Kaduna
Malam Adamu Ibrahim da tawagar sa,da hada Mal Auwal Gulma,Mal Sani Sufyan .

Mai muhadara na Uku Sheikh Yahaya Alfullaty
28/01/2024

Mai muhadara na Uku Sheikh Yahaya Alfullaty

Mai muhadara na biyu Sheikh Musa Daiy
28/01/2024

Mai muhadara na biyu Sheikh Musa Daiy

Muhadara da aka gabatar a garin Farakwai domin murnar aure da aka Yi na Dan Sheikh Idris Yalwawy.Mai muhadara na Farko k...
28/01/2024

Muhadara da aka gabatar a garin Farakwai domin murnar aure da aka Yi na Dan Sheikh Idris Yalwawy.
Mai muhadara na Farko ke Nan Sheikh Umar Ra'is

Ya Allah ga bawanka nan, Allah kayi masa jagora, Allah ka bashi nasara da galaba kan abokan hamayyar sa.
17/03/2023

Ya Allah ga bawanka nan, Allah kayi masa jagora, Allah ka bashi nasara da galaba kan abokan hamayyar sa.

17/03/2023

Babu wani aikin da gwamnonin PDP tayi ma mutanen Jihar kaduna sai damarmakin da s**a ba arnan Jihar yan tsiraru, s**a dinga cutar da musulman Jihar, tun daga zamanin makarfi sai su kashe mu yazo yace laifin mu ne.

Taya zan zabi jam'iyyar da s**a hada kai da arna ko kuma s**a nemi goyon bayan arna akan zasu share masu hawayen su zalunci da suke mana a baya suci gaba.

Insha Allah Kaduna ta Muslim/Muslim Ticket ce, wato Uba Sani/Dr Hadiza Balarabe, Jam'iyyar APC ga aiki ga su kuma Musulmai duka biyun.

17/03/2023
MUSLIM MUSLIM TICKET ZAMU YI GOBE INSHAA ALLAH.ALLAH KA KUNYATA MAKIYA ADDINI.
17/03/2023

MUSLIM MUSLIM TICKET ZAMU YI GOBE INSHAA ALLAH.
ALLAH KA KUNYATA MAKIYA ADDINI.

Address

Kaje Road
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maslaha FORUM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share