Dr. Abdurrazak Kabir Makarfi, PhD

Dr. Abdurrazak Kabir Makarfi, PhD Calling the entire Humans into the Islam Religion, which is total submission to Allaah, he alone.

28/08/2026

TAMBAYOYI

28/08/2026

YAU JUMU'A
Karatun Littafin RIYADUS SALIHIN,
Tare da Dr Abdurrazak Kabeer Hizqeel Makarfi Wanda Yake Gudana a Duk Ranar Jumu'a, a Masallacin SBB dake daura da KEYSTONE BANK Tudun Wada Makarfi.

Dauka
📹📹📹
Dalibai

28/08/2026

KHUDUBAR JUMA'A KENAN
Daga Babban Masallacin Jumu'a na Gangara dake Karamar Hukumar Makarfi a Jihar Kaduna
Tare da
Dr Abdurrazak Kabeer Hizqeel Makarfi

Dauka
📹📹📹
Ɗalibai

YAU JUMA'A.Khudubar Jumu'a Tare daDr Abdurrazak Kabeer Hizqeel Makarfi a Masallacin Jumu'a dake Cikin Garin GANGARA dake...
28/08/2026

YAU JUMA'A.
Khudubar Jumu'a Tare da
Dr Abdurrazak Kabeer Hizqeel Makarfi a Masallacin Jumu'a dake Cikin Garin GANGARA dake Karamar Hukumar Makarfi a jihar Kaduna.

✍️✍️✍️
Aminu Musa Alala

22/08/2026

MASHAA ALLAH.
Nasihar Dr Magaji Falalu Zarewa a Jiya Jumu'a Yayin Ziyarar daya Kawo Wajen Karatun Dr Abdurrazak Kabeer Hizqeel Makarfi

Muna Addu'a Allaah Ya saka da Alkhairi

Allaah Yasa a Mizani na Kyawawa.

Daurawa
📹📹📹
Aminu Musa Alala

ZIYARA MAI DADI.Jiya Jumu'a Cikin Hukuncin Allaah Muna Karatu Muka samu Ziyarar Babban Malamin mu, wanda Duniya take jin...
22/08/2026

ZIYARA MAI DADI.
Jiya Jumu'a Cikin Hukuncin Allaah Muna Karatu Muka samu Ziyarar Babban Malamin mu, wanda Duniya take jinsa, Wakili a cikin Tawagar Maluman mu dake koyar da Yan uwan mu Alhazai a Kasar Saudiyya, Wanda Al'ummar Wannan Gari namu na Makarfi suke amfana da Alkhairan sa wato Dr Magaji Falalu Zarewa

Muna Addu'a ga Dr Allaah Ya saka da Alkhairi

✍️✍️✍️
Aminu Musa Alala

21/08/2026
21/08/2026

YAU ALHAMIS.
Karatun Littafin RIYADUS SALIHIN,
Tare da Dr Abdurrazak Kabeer Hizqeel Makarfi Wanda Yake Gudana a Duk Ranar Jumu'a, a Masallacin SBB dake daura da KEYSTONE BANK Tudun Wada Makarfi.

Dauka
📹📹📹
Dalibai

13/08/2026

YAU ALHAMIS.
Karatun Littafin RIYADUS SALIHIN,
Tare da Dr Abdurrazak Kabeer Hizqeel Makarfi Wadda Yake Gudana a Duk Ranar Alhamis, a Masallacin SBB dake daura da KEYSTONE BANK Tudun Wada Makarfi.

Dauka
📹📹📹
Dalibai

SANARWAR DAWOWA KARATU.Assalamu Alaykum Bayan Dogon hutu da Muka Tafi, sakamakon wasu Uzurori da Gyare-gyaren da Kwamiti...
12/08/2026

SANARWAR DAWOWA KARATU.

Assalamu Alaykum
Bayan Dogon hutu da Muka Tafi, sakamakon wasu Uzurori da Gyare-gyaren da Kwamitin Masallacin SBB sukayi a baya, muna sanarwa Yan Uwa Dalibai In shaa Allaahu wannan Satin Dr Abdurrazak Kabeer Hizqeel Makarfi Zae dawo Karatun littafin RIYADUS SALIHIN, Kamar Yadda ake Gabatarwa a Kowacce ALHAMIS.

Muna Fatan Allaah Ya Karba Mana, Yasa a mizani na Kyawawan mu.

Waɗanda sukayi kokari wajen ganin an dawo wannann Karatu, muna addu'a Allaah Ya saka musu da Gidan Aljanna.

Sanarwa daga:
Ɗalibai

✍️✍️✍️
Aminu Musa Alala

Address

Kasuwar Mata, Tudun Wada Makafi
Kaduna

Telephone

+2348063005034

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Abdurrazak Kabir Makarfi, PhD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Dr. Abdurrazak Kabir Makarfi, PhD:

Shortcuts

Share