Hisbah development initiative- kaduna south division

Hisbah development initiative- kaduna south division Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hisbah development initiative- kaduna south division, Kaduna south, Kaduna.

Kufada mu abu daya dakuka sani gameda amana Munajiranku a comments
15/05/2025

Kufada mu abu daya dakuka sani gameda amana
Munajiranku a comments

Allah yasa mudace
19/09/2023

Allah yasa mudace

Ajikina naji Kamar karshen rayuwata yazo dab da barin duniyar nan fa, domin naga alamu sun nuna cewa duniya tazo karshe....
08/01/2021

Ajikina naji Kamar karshen rayuwata yazo dab da barin duniyar nan fa, domin naga alamu sun nuna cewa duniya tazo karshe.
Idan karshen duniya tazo zaka gane alamu Kamar haka
1.Talakawa zasu zama masu kudi.
2.Ana gasar gina gidaje Kamar baza a Mutu ba.
3. Baiwa zata zama sarauniya.
4. Zina sai ta zama abin kwalliya ga al'ummah.
5. Za a yawaita zub da jinin salihan bayi.
6. Azzaluman mutane zasu zama shuwagabanni.
7. Lokaci zai zama gajere, da zarar gari ya waye sai kaga dare yayi.
8. Dan uwa yana gudun dan uwansa.
9. Addinin musulunci zai kasu kashi kashi.
10. Malaman Addini zasu zamo masu sun duniya da abin dake cikinta.
Innalillahi wa innah ilaihi raju'un... yaushe zan mutu kashe ni za a yi, ko rashin lafiya zan yi, ko hatsarin mota zanyi, ko gobara ce sanadina, ko kuma haka kawai zan mutu ban saniba
Idan na taba zaluntar ka/ki ina neman gafarar ka/ki kafin inkoma ga Allah domin naji Allah yace baya yafe zalunci tsakanin bawa da bawa
Allah ya azurtamu da kyakkyawan karshe
Ameen ya rabbal-alameeb

06/07/2019

Tsokaci akan zuwan nicki minaj saudia

Bayan kace nace dake faruwa abakunan jama'a, kowa yan t**a Albarkacin bakinsa.

Amma sai wassu gurbatattun mutane ke kai zargi gun wanda baishafe su ba ,ko kuma basu cikin mahukunta kasan akan lamarin,
Kamar yadda yake faruwa anan nigeria ,ake cewa wai da hannu yan izala ,wanda su ba abin da za su iya illah wa'azi da fadakarwa da kuma isa da sakon Allah subhana,.

Kmar yadda naga wata yar shia tayi post wai cashewan da akayi a saudiyyah,... take zargin kabiru gombe akan shurun da yayi bai ce komai ba,amma su yana musu gugar zana suna cashewa,..

Sai banjima ba ,nga wani shima yayi post akai shima yayi irin post din shi kuma yana cewa yanzu ake gabatarwa ,wlh harya watsa hotuna ,abin da yasa ban dakko hoton ba yayi nuna tsaraici da yawa, yasa ta gashi tana gabatar da rawa ababban stidium , abin da ya manta shine hoton badaya yasa ba hotunan suna da yawa ,kuma ko wanne kaya daban ne da ,to ya ajayi agu daya zatasa kaya harkala biyar lokaci daya,.

Kwatsa sai ga wani shima da zafinshi yasata ,yana cewa direct daga saudiyya ake gabatarwa da sabanin da wanda yagabata,

Amma kuma Aljaziiran da bbc da ake cewa s**a sanar da wanan bikin da za'a gabatar sunce, date 18,7,2019,
To wasu kuma sun yada harta je,ta gabatar,

Mutane kawai sun watsa hayq niya akai ,,
Suna ce mata karuwar duniya ,shin akwai wanda ya ganta tana karuwanci ,kana da shedun gani da ido, ,to in baka dashi to kamata gazafi , Ranar gobe kiyama Allah zai bita hakkin ta,,kana nan nigeria kaji da abin dake damun kamana,, Allah shikyauta.

Sai abu na karshe , gaskiya wanan abu koda yaza mana da gaske za ayi to gaskiya bama goyan bayan abin,dan wanan cin mutuncin addinin islama ne ,da musulmai wallahi ,kuma kuma kasan da fiyayyan halitta ke kwance acikinta ,Allah karka nuna mana irin wanna bakar jahiliyyan Asaudiyyah ya Allah katsare mana kasashen mu,na musulmai baki daya Allah ya taimake mu,,ya daukaka musulunci da musulmai ya kaskantar da kafirci da mushirikai

Rubutawa:

YADDA ZA A WANKE QODA (KIDNEY) CIKIN SAUKI BA TARE DA YIN DIALYSIS A ASIBITI BA!Daga Muhammad Aminu Kabir A nemi Ganyen ...
15/01/2019

YADDA ZA A WANKE QODA (KIDNEY) CIKIN SAUKI BA TARE DA YIN DIALYSIS A ASIBITI BA!

Daga Muhammad Aminu Kabir

A nemi Ganyen Yalo🌿 wato (Garden Egg Leaves), Sai a Dan wanke ganyen da Ruwa me kyau Sai a yayyankashi🔪🌿 kanana-kanana, Sai a zuba a tukunya me kyau tare da ruwa me kyau, Sai a dora a kan wuta tsawon mintuna⏰ goma 10.

Sai a tace a saisaitashi kaman shayi🍵, idan ya Dan huce Sai a shanye cikin karamin Kofi daya🍵, Bayan an shanye da Dan wasu awowi in aka ji fitsari a yi a fili ta yadda za a ga kalar Fitsarin ya chanza tare da fitar da wasu cututtuka Daga Qoda (Kidney) Zuwa mara.

Me fama da Ciwon Qoda ya jarraba Wannan bayani InshaaAllahu zai dace da waraka da yardar Allah! Me fama da ciwon Qoda yana iya yi kullum sau Biyu a rana har ya dace, me son ya wanke Qodarsa kuma Sai ya dinga yi sau daya a kowacce rana Na tsawon sati daya.

Yah Allah👏🏻 ka bamu Lafiya da zaman lafiya, yi kokarin turawa Contacts da Groups naka domin Baka San adadin rayukan Dubban Al'ummar da zaka ceto ba kuma zaka samu Lada me yawa.

09/12/2018

assalam jama,a
dafatan kowa yatashi lfy

18/10/2018

Ka tambayi Babanka 10k sai yafada maka cewa zai baka da safe kafin ya fita aiki bayan yagama maka binciken meye zakayi da Kudin.
CiKin Daren gaba daya, Babanka baiyi bacci ba saboda yana tunanin yaya zaiyi yabaka 10k dinshi da ita kacaal ta rageshi mishi.
Da gari ya waye, ya kiraka dakinshi ya baka 9k maimakon 10k daka nema. Hakan bai maka dadi ba, ka murtuqe fuska, sannan daga bisani kace ka gode bayan kagama qorafi akan Kudin bai cikaba.
Mamarka bayan taga hakan bata ce komai ba, sai taje daki ta sameka kai kadai ta damqa maka 2k daga jakarta sai tace da kai: "Kada kadamu my son, kayi amfani da wannan kacika kudin".
Sai kafara murmushi kamar cartoon saikayi maza ka dauki waya ka nufi facebook, what's App, Instagram Ka rubuta: "I have the best mom in the world, I love my mom....... ".
Yanxu Babanka yafita dagashi sai 1k a aljihunshi kuma motar shi ko mayi babu, saboda kai ko motarshi bai fita da itaba dole ya hau taxi xuwa wajen aiki.
A wajen aikin MA, yakai har dare a office bai dawo ba, bayan yadawo, duk gidan sai kowa yafara cewa: "Daddy kam koda yaushe baya zama a gida, mom ne kawai take tare damu".
Babanka mutumin kirki bazai ta6a bari kagane yadda yake shan wahala ga iyalenshi ba saboda shi Namiji ne.
Don Allah muna godewa iyayenmu maza domin bamu isa mu fadi irin tashi-fadi da sukeyi a kanmu ba. Idan wai baka ganin Babanka Kullum kamar Mamarka bashine ke nuna cewa bai damu dakai ba kamar Mamarka.
Allah Ya jikan iyayenmu das**a shude, na raye kuma Ya sauqaqe musu rayuwa Yasa su cika da imani.

Reason why there is no woman imam
28/08/2018

Reason why there is no woman imam

23/08/2018

Barka da sallah yaku yan'uwa musilmai

05/08/2018

ALHAMDULILLAH sheik algarkawi has been released

23/05/2018

AKWAI BANBANCI TSAKANIN MUTANE BIYU
DASU KAYI NIYYAR YIN ZUNUBI, AMMA BASU
AIKATA BA.
Misali: 1. Mutumin da yayi niyyar aikata zunubi,
seya ji tsoran Allah ya fasa aikatawa. 2.
Mutumin da yayi niyyar aikata zunubi, se be sami
damar aikatawa ba, har yaji rashin jin dadin
aikatawa da beyi ba.
Mutumin da yayi niyyar aikata zunubi, se be
aikataba, sabida tsoron Allah malamai sunce za'a
bashi lada. Misali mutumin da yayi niyyar aikata
fasikanci da yar'uwar sa a lokacin data kawo
masa kanta, abisa larurar kuncin rayuwa, tayi
masa wa'azi da yaji tsoron Allah. Mutumim
dayake a cikin mutum uku a cikin jeji da annabi
yaba sahabbai kissar su.
Mutumim da yayi niyyar aikata zunubi, se be
sami damar aikatawa ba, har yaji rashin jin dadin
rashin aikatawar da beyi ba, malamai sunce za'a
yi masa hukunci irin na wanda yayi niyyar aikata
zunubi irin nashi kuma ya aikata. Sabida hadisin
annabi daya ke magana akan Allah yana dubi
zuwa ga zukatan mu, da hadisin dayake magana
akan niyya. Innal a'amaalu bilniyya. Allahu
a'alam.

Address

Kaduna South
Kaduna

Telephone

08065168284

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hisbah development initiative- kaduna south division posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share