Witnesses Of Christ Chapel Ministries

Witnesses Of Christ Chapel Ministries Don Gina Krista Da Kristanci Cikin Maganar ALMASIHU YESU Shugaban Mu [email protected]" rel="ugc" target="_blank">[email protected]

16/08/2026

Dear religious PREACHER'S, Remember the goal is transformation, not agreement. Your job isn’t to win arguments. It’s to help people become more compassionate, honest, and grounded. If they leave different than they came, you’ve done the work.

© PRINCESOLO CARE FOR EVERY RELIGIOUS PREACHER. ❤️

Happy Sunday Brethren
16/08/2026

Happy Sunday Brethren

Witnesses of Christ Chapel Ministries Galadima  fans
13/08/2026

Witnesses of Christ Chapel Ministries Galadima
fans

SANARWA TARE DA KIRAN GAGGAWATsarki ya tabbata ga Almasihu Yesu, Ubangijinmu.Da babbar murya muna sanar da dukan ’yan’uw...
10/08/2026

SANARWA TARE DA KIRAN GAGGAWA

Tsarki ya tabbata ga Almasihu Yesu, Ubangijinmu.

Da babbar murya muna sanar da dukan ’yan’uwa, masu hankali, Krista da Musulmi baki ɗaya:
Ku sani cewa, sharri ko ƙazafi ko makirci ba ita ce hanyar yaɗa addini ba.

Dukkanmu mun san yadda su Ashaka s**a yi ta ƙoƙari wajen ganin sun yi nasara a kan ɗan’uwa Rev. Mohammed Mohammed Bishara Dole Amma saboda ƙarfin ikon Almasihu, da ƙarfin Bishara, da kuma gaskiyar Maganar Allah da kuma tsarkin niyyarsa a cikin hidimar Bishara, ba su iya yin nasara a kansa ba.
To, yanzu muna sanar da ku cewa suna da wani sabon sharri da s**a ƙulla domin su jefa Rev. Mohammed Mohammed ƙasa.

Kada mu manta, ’yan kwanaki da s**a wuce sun yi irin wannan, amma ba su yi nasara ba.
A lokacin sun ƙirƙiro cewa "asali Rev. Mohammed Mohammed Kirista ne, sunansa Daniel" da sauran zarge-zarge, don su dauke mana hankali daga tattaunawar ilimi zuwa cece-kuce. Amma mun ƙi shiga tarkonsu.

Yanzu kuma sun sake tsara wani sabon sharri, wanda zai iya wuce duka na baya, a kan Rev. Mohammed Mohammed.

Muna tabbatar muku cewa ƙarya ne, sharri ne, ƙazafi ne, da ƙage a kan mutumin da s**a gaza kayarwa da hujja, sai s**a koma sharri.
Wannan cin amanar Allah ne, cin amanar Addini, da cin amanar ilimi.

Ina kira ga waɗan nan mutane da suyi gaggawar janye kalaman su, in kunne yaji Jiki ya Tsira

Rev. Zion Sarat Solomon
CAN Coordinator Kawo Area
WOCC Ministries

Witnesses of Christ Chapel Ministries
05/06/2026

Witnesses of Christ Chapel Ministries

Warmest Easter greetings to our esteemed members, partners, and friends of Witnesses Of Christ Chapel Ministries worldwi...
05/04/2026

Warmest Easter greetings to our esteemed members, partners, and friends of Witnesses Of Christ Chapel Ministries worldwide.
As President and Founder, it is my pleasure to extend heartfelt wishes for a joyous Easter celebration. May the resurrection of our Lord Jesus Christ inspire hope, love, and renewal within your heart.
At Witnesses Of Christ Chapel Ministries, we are reminded of God's promise of salvation and His unwavering love for us. May this Easter season serve as a time for introspection, gratitude, and spiritual growth for you and your loved ones.
May the blessings of Easter be bestowed upon you, and may our risen Savior guide us all.
Happy Easter once again.
Rev. Zion Sarat Solomon
President & Founder, Witnesses Of Christ Chapel Ministries

Address

Kaduna South
001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Witnesses Of Christ Chapel Ministries posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share