26/08/2025
Yin Mauludi Ta Hanyar Da Ya Kamata Abu Ne Mai Kyau Kamar A Masallatai Da Islamiyyu, Domin Cusawa Yara Kaunar Annabi SAW, Inji Sheikh Kabir Gombe
"Tsakani da Allah babu wanda zai ce wannan manufar ba abu ne mai kyau ba, manufar tana da kyau", cewar Shehin Malamin.