19/08/2014
Wani bakano ne yaje wajen wani mai shayi a zaria yace aban shayi to sai yaza lokacin shayi bai karasa da huwa ba kawai sai s**a hau hira chan sai mai shayi aka zo neman chanji a wajen shi nadari biyar sai ya karbi kudin ya mikawa bakano yace dan rabamin wannan biyu sai kawai bakano ya karbi kudin ya yaga gida biyu ya mika wa mai shayi mai shayi ya karba yayi shiru baiche komai ba chan ana zaune sai bakano