Darul Qadiriyya Jos

Darul Qadiriyya Jos Qadiriyya Sammaniyya Nasiriyya Qaribiyya. page code @[1401051540193246:0]

Qadiriyya 001Kabara 001Allah Ya Jiƙan Maulana Amirul Jeshi, Ya Ƙara Wa Maulana Halifah Lafiya.
16/03/2026

Qadiriyya 001
Kabara 001

Allah Ya Jiƙan Maulana Amirul Jeshi, Ya Ƙara Wa Maulana Halifah Lafiya.

An fara gabatar da saukar tafsirin Alkur'ani mai girma wanda shugaban ɗariƙar Qadiriyya ke yi tsawon kwanaki 30 a fadar ...
16/03/2026

An fara gabatar da saukar tafsirin Alkur'ani mai girma wanda shugaban ɗariƙar Qadiriyya ke yi tsawon kwanaki 30 a fadar Sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi ll.

📸: Martaba Photography

Kaitsaye.. Daga wajen Khatamar littafin Kitabush-shifah wanda Maulana Murabbeena Ilallahy Sheikh Na'Annabi Muazu yake ga...
16/03/2026

Kaitsaye.. Daga wajen Khatamar littafin Kitabush-shifah wanda Maulana Murabbeena Ilallahy Sheikh Na'Annabi Muazu yake gabatarwa duk shekara tsawon watan azumi anan Masallacin Darul Qadiriyya Jos dake layin Yandoka Jos.

Allah ya ƙara wa malam faɗin kirji yakara mana kauna Shugaba Sallallahu alaihi Wasallam sannan Allah ya saka wa Alkhadi Iyal ya masu tukwici da gidan Aljannah Ameen.....

Assalamu Alaikum! — Insha Allahu yau da misalin ƙarfe 4:00 na yamma, Shugaban Dariqar Qadiriyya Sheikh Na'Annabi Muazu z...
16/03/2026

Assalamu Alaikum! — Insha Allahu yau da misalin ƙarfe 4:00 na yamma, Shugaban Dariqar Qadiriyya Sheikh Na'Annabi Muazu zaiyi khatamar karatun Kitabusshifa a masallacin gidan Qadiriyya dake layin Ƴan doka Jos..

Allah Yabada ikon Halarta Ameen.

Munsamu Bakuncin Kungiyar Agaji ta Jama'atu Nasril Islam (JNI), Reshen Jihar Plateau – Jos, ƙarƙashin jagorancin Darakta...
09/03/2026

Munsamu Bakuncin Kungiyar Agaji ta Jama'atu Nasril Islam (JNI), Reshen Jihar Plateau – Jos, ƙarƙashin jagorancin Daraktan Jiha, Alhaji Danjuma Khalid, tare da tawagarsa, a makaranta mu رياض الشفا في إ حياء قلوب أحباب المصطفى (ص)
A karkashin Jagorancin Shugaban Dariqar Qadiriyya na Jahar Filato Sheikh Na'Annabi Muazu R.T.A .

Allah yasaka yabada ladan ziyara! 🙏

Allah ya karɓi ibadunmu! 🙏
08/03/2026

Allah ya karɓi ibadunmu! 🙏

"Ni Ne Muhammadu Ɗan Tatai Jinin Kabara, Baƙadire Nake Mai Son Shehu Usmanu"Allah Ya Jaddada Rahama Ga Maulana Amirul Ja...
08/03/2026

"Ni Ne Muhammadu Ɗan Tatai Jinin Kabara, Baƙadire Nake Mai Son Shehu Usmanu"

Allah Ya Jaddada Rahama Ga Maulana Amirul Jaishi.

Innalillahi wainna ilaihi rajiun , Allah yayiwa yaya sule rasuwa yanzu ,zaayi janaiza gobe da safe 9:00am agidan Alhaji ...
08/03/2026

Innalillahi wainna ilaihi rajiun , Allah yayiwa yaya sule rasuwa yanzu ,zaayi janaiza gobe da safe 9:00am agidan Alhaji Sabo Danbatta , Allah yayi masa afuwa amen 🙏🏽

03/03/2026
Cikin hotuna yadda shugaban darikar Qadiriyya ta Afirka, Sheikh Qaribullah Nasir Kabara ke ci gaba da jagorantar tafsiri...
26/02/2026

Cikin hotuna yadda shugaban darikar Qadiriyya ta Afirka, Sheikh Qaribullah Nasir Kabara ke ci gaba da jagorantar tafsirin Alkur'ani mai girma a fadar sarkin Kano da ke Kofar Kudu.

📸: Martaba Photography

25/02/2026

Ziyarar Dubiya ga Maja Baki, Alaramma Malam Hadi Gwani wanda Sheikh Qaribullah Nasir Kabara R.T.A ya kaimasa.

Muna Fatan Allah Ya kara Lfy.

Address

Qaribiyya
Jos
JOS

Telephone

8070810655

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Qadiriyya Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share