04/04/2024
TAHAJJUD IRIN NA WANNAN ZAMANIN BIDI'ANE:
Domin ga yadda Allah yace ayi sallar dare a ฦarshen wannan surah mai ษinbin albarka wato *MUZZAMMIL* kamar haka "Lalle ne, Ubangijinka Yรฃ sani cแบฝwa, kai kana tsayuwa a kusan kashi biyu daga uku na dare, da rabinsa, da sulusinsa, tรคre da wani bangare na wadanda ke tรคre da kai. Allah Yake iya kaddara dare da yini, Ya san bรฃ zฤ ku iya lissafa shi ba, sabรตda haka Ya karbi tubarku sai, ku karanta abin da ya saukaka na Alkur'ani. Ya san wasu daga cikinku, zฤ su yi cรญwo, kuma wasu zฤ su yi tafiya cikin kasa suna nฤman falalar Allah da fatauci, kuma wasu zรฃ su yi yaki a cikin hanyar Allah. Sabรตda haka ku karanta abin da ya saukaka daga gare shi, kuma ku tsai da salla kuma ku bayar da zakka, kumaa ku bai wa Allah rance, rance mai kyawo. Kuma abin da kuka gabatar dรตmin kanku, na alhฤri, zฤ ku same shi a wurin Allah zai kasance mafifici (daga wanda kuka ajiye) kuma zai fi girma ga sakamako, kuma ku rรตki Allah gafara; lalle ne Allah Mai gafara ne, Mai jin kai.
TSOKACI: ance ka karanta abinda ya sauฦaฦa (an mai-maita faษin hakan 'sauฦaฦa' har sau biyu) daga alฦur'ani amman kazo kana gauraya kan ayoyi wai kai sai ka sauke a kwana goma. Yin hakan yana tauye ma'anonin ayoyi.
=>Ga cuษanyar maza da mata, wanda Sayyadatuna Nana A'ishah (R.Ah) tace "da Manzon Allah (Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam) ya rayu har izuwa yanzu to da ya hana mata zuwa masallaci..."
=>Ko kasan idan ka karanta 'ฦulhuwallahu ahad sau 3 yayi dai-dai da ka sauke Al'ฦur'ani gaba ษaya, sabida ko wace ษaya tana dai-dai da โ
Al'ฦur'ani ne (Alhadith).
Kuma Allah (S.W.T) yana cewa "ููููููุฏู ููุณููุฑูููุง ุงููููุฑูุกูุงูู ูููุฐููููุฑู
ูููููู ู
ูู ู
ููุฏููููุฑ
Kuma lalle ne, hakฤซkka, Mun saukake Alkur'ani, dรตmin tunawa. To, shin, akwai mai tunawa? (Al ayah)
Abu Nafiu (AN)