28/08/2026
ALHAMDULILLAH muna sauraron fassaran khudubar jumaa. mai taken: Ash shukur. wanda shugaban kwamitin waazin matasa na karamar hukumar Bassa ustaz Rayyanu Alhassan. ALLAH yasa, da alkhairi.
Muna farin cikin sanar da yan uwa Sabon page namu da muku bude domin kawo muku rahotoni akai akai na karamar hukumar Jos taku Inshallah Kai tsaye.
Bukur
Jos
Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Social Media Jos South NHQ Jos Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.