AIM to AID

Call Directions Website Contact the place of worship

AIM to AID AIM TO AID: For a better Future- Ungiya ce da take hada kan Matasa wajen tallafawa Addini da Al-umma.

03/10/2026

SWEARING BY OTHER THAN ALLAH IS A SERIOUS MATTER

This means: swear by Allah alone. Do not swear by any of Allah’s creation, whether a prophet, a righteous person, your parents, or anyone else.

Swearing is an act that belongs to Allah alone. Therefore, do not give any of Allah’s creation a status that belongs to Allah alone.

03/10/2026

RANTSUWA DA WANIN ALLAH ZALUNCI NE BABBA

Abin nufi shi ne: ka Rantse da Allah kaɗai. Kada ka rantse da wani daga cikin halittun ALLAH ,
kamar Annabi, waliyyi, iyaye, ko wani mutum na daban koma waye ne shi a gare ka .

Rantsuwa IBADA ce da ta keɓanta ga Allah.
Saboda haka, kada mu ɗaukaka wani daga cikin halittun ALLAH zuwa matsayin da ya dace da ALLAH kaɗai.

03/10/2026

Rantsuwa da wanin Allah Zalunci ne babba
Abin nufi ka Rantse da abokin halitta wanda ba ALLAH.

23/06/2026
An Samu Labarin Ganin Jinjirin Watan Zulhajja a Nageriya don haka gobe Litanin shine 01 ga watan Zulhajja 1447
17/05/2026

An Samu Labarin Ganin Jinjirin Watan Zulhajja a Nageriya don haka gobe Litanin shine 01 ga watan Zulhajja 1447

27/10/2024

“ AND DO NOT KILL THE SOUL WHICH ALLAH HAS FORBIDDEN EXCEPT BY RIGHT ” (Q 17:33 )

30/03/2024

ADDU'O'I GUDA 4 KAR KA MANTA DA SU:

1. Yaa Allah ina roƙon Ka kyakkyawan ƙarshe.
2. Yaa Allah ina roƙon Ka tuba na gaskiya kafin mutuwa.
3. Yaa Allah wanda yake juya zukata, ka tabbatar da zuciyata akan addininKa.
4. Yaa Allah lallai kai mai son yafiya ne, don haka Ka yafe mun.

✍🏼Umar Shehu Zaria

Address

Jambutu Haske, Yola-North
Jimeta
640283

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AIM to AID posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to AIM to AID:

Shortcuts

Share