09/05/2017
18. TAMBAYA: Malam kayi bayani idan mutun ya fito daga makewayi(ban daki) anason yayi arwala?
AMSA: wannan haka yake, ya tabbata a hadisin da Imamu Ahmad ya ruwaito Manzon Allah yakasance idan ya fito daga bandaki(makewayi) yana yin arwala.