Tijjaniyya Social Media Forum

Tijjaniyya Social Media Forum Anbude wannan page din ne domin wa'azantarwa da kuma tunatarda Al'umma game da da rayuwar yau dakuma

22/08/2026

Zagayen Maulidi a garin Jega dake Kebbi State

Yau kenan bayan kammalla gabatar da muhadara mai taken TARIHIN RAYUWAR SHEIKH IBRAHIM BALARABE JEGA RTA Wanda kwamitin s...
28/06/2026

Yau kenan bayan kammalla gabatar da muhadara mai taken TARIHIN RAYUWAR SHEIKH IBRAHIM BALARABE JEGA RTA Wanda kwamitin samarin darikar tijjaniyya na jihar kebbi s**a jagoran ta Wanda ya samu halartar manyan malamai da khalifofi na garin jega sheikh DR Lawi sheikh Atiku sanka kano RTA shine babban bako a wurin tare da TA ALIKI

Anyi lafiya an kare lafiya Allah ya bamu ikon yin aiki da abinda muka saurara na rayuwar sheikh Balarabe Jega Allah yakara kusantashi da babban masoyin sa annabi Muhammadu SAW Allah yakara bamu albarkar sa

Innalillahi wa inna ilahin raji'un. Innalillahi wa inna ilaihi raji'uun. Innalillahi wa inna ilaihi raji'uun.Allah ya ka...
06/04/2026

Innalillahi wa inna ilahin raji'un. Innalillahi wa inna ilaihi raji'uun. Innalillahi wa inna ilaihi raji'uun.

Allah ya karbi rayuwar Shugaban Majalisar Malaman darikar Tijjaniyya na karamar hukumar Mulki ta Jega, wato Malam Yusha'u Dan Barmu Jega a Daren Litinin 06-04-2026. Za'a yimasa Sallar jana'iza kamar yada addinin musulunci ya tana da kamar haka Insha Allah:

Rana: litinin 06/04/2026
Lokaci: 11:00am
Wuri: a harabar masallacin marigari Alh. Isah Zakiru dake jega

Ya Allah ka jikan malam ka gafar ta mishi ka bashi aljannar ka firdausil a'ala da rahamar ka don alfarmar Manzon Allah Sallallahu alaihi wa sallam, da iyayen mu da sauran musulmai baki daya.

😭😭😭

Innalillahi Wa Inna Ilaihim Raji'un Allah yayiwa Shuwagaban Majalisar Malamai na Darikar Tijjaniyya na Jega rasuwa wato ...
06/04/2026

Innalillahi Wa Inna Ilaihim Raji'un Allah yayiwa Shuwagaban Majalisar Malamai na Darikar Tijjaniyya na Jega rasuwa wato Mal Yusha'u Dan Barmu rasuwa.
Za'a yi masa Sallah Janaiza a Masallacin Isah Zakiru dake garin Jega da misalin Karfe 11am na safe a yau litanin.

Muna rokon Allah yaji kansa da rahama yasa ya huta alfarman Annabi ya karbi dukkanin ibadunsa ya bamu hakuri.

Tabbas munyi rashi babba wallahi.

Innā lillāhi wa innā ilayhi rājiʿūn. Wallahi, duniya ta yi babban rashin; Allah ya yi ma Shehu Usman rigirigi na Annabi ...
02/02/2026

Innā lillāhi wa innā ilayhi rājiʿūn. Wallahi, duniya ta yi babban rashin; Allah ya yi ma Shehu Usman rigirigi na Annabi Muhammad S.A.W. rasuwa cikin dare bayan fama da jinya da yayi.

Jana’iza karfe hudu da rabi (4:30 PM) a filin Locos, wajen da yake yin Maulidin Annabi Muhammad S.A.W. a yau Litinin.

Allah ya yi masa rahama, alfarmar Annabi Muhammad S.A.W. Amin.

Address

Aliero, Tambuwal, Sokoto Road Jega
Jega
740001

Telephone

+2348034972913

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tijjaniyya Social Media Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Tijjaniyya Social Media Forum:

Shortcuts

Share