04/02/2026
KAI TSAYE: Ɗaurin Auren 'Ya'ya MATA MARAYU Su Talatin (30) Goma (10) Daga Cikin Su Mahaddata QUR'ANI Ne!
Ƙarƙashin Ƙungiyar IZALA Reshen Babban Birnin Tarayya Abuja, Wanda Shugaban Ƙungiyar IZALA Ta Ƙasa Sheikh Imam Dr. ABDULLAHI Bala Lau Ke Jagoranta.
Waje: Masallacin Umar bn Khaɗɗab Dake Utako Berger, Shelkwatar IZALA Ta Ƙasa A Abuja Najeriya.
JIBWIS NIGERIA