Ta'awun foundation

Ta'awun foundation Tah'azibul Qulub Wal Aklaq

07/09/2025

Muhimmancin watan Maulud Nabiyy
Daga bakin Sayyadi Abubakar Hamidu (Sahabo)

03/07/2025

Falalan Watan Muharram

13/02/2025

Isra'i da Mi'irajinsa Muhammadu Rasulallah (SAW)❤️

11/02/2025

TA'AWUN FOUNDATION JALINGO

Date: 10/08/1446---09/02/2025
Ziyarar: Mauludi
Wuri: Garin Ba'issa Kurmi LGA
Mai Gabatarwa: Malam Abubakar Hamidu (Sahabu)
Maudu'i: Tarikhul Rasuul (SAW)

23/12/2024

TA'AWUN FOUNDATION JALINGO

Bamu samu damar kawo muku video na karatun da muka saba kowani sati ba sai yanzu. Muna neman afuwarku, ku yi hakuri.
Date: 19/06/1446 - 20/12/2024
Ziyarar: Yaumul Jumma'a
Masallacin: Jumma'a na Roundabout Forest
Mai Gabatarwa: Malam Abubakar Hamidu (Sahabu)
Maudu'i: Wajibin Iyaye Cikin Tarbiyyar Yayansu matasa. Masha Allah
Allah ya saka da alheri, ku ci gaba da kasancewa tare da mu don samun fa'idar karatuttukanmu.

20/12/2024
19/12/2024

Ta'awun Foundation

Date: 19-12-2024----18-06-1446
Maudu'i: Tarikh Sayyidina Umar Bn Khaddabi (RTA)
Mai gabatarwa: Mal Abubakar Hamidu (Sahabo).

13/12/2024

Assalamualaikum Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuhu.

Ina son bada hakuri ga dukkan jama'a bisa rashin gabatar da karatun sati wanda aka saba gabatarwa a kowane lokaci. Wannan lamari ya faru ne saboda kananan Mashaakil. Muna rokon afuwa da fahimtar ku.

Za mu tabbatar da gyara wannan matsala domin cigaba da gudanar da karatun a kan lokaci mai zuwa, in sha Allah.

Muna godiya sosai da goyon bayan ku da hakurinku. Allah ya saka da alheri.

Mun gode

09/12/2024

Cigaban karatun Masallacin Mayo gwoi

06/12/2024

TA'AWUN FOUNDATION JALINGO

Date: 04/06/1446---26/12/2024
Ziyarar: Yaumul Jumma'a
Masallacin: Jumma'a na Mayo gwoi
Mai Gabatarwa: Malam Abubakar Hamidu (Sahabu)
Maudu'i:Jama'a Rahmace Rabuwa Azabace.
Masha Allah

Address

Sintali Ward Jalingo
Jalingo
660222

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ta'awun foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share