Masjid Uthman Bin Fodiyo Jalingo

Masjid Uthman Bin Fodiyo Jalingo Helkwatar JIBWIS TARABA (Masallacin Juma'a na Dr Jalo Jalingo) Donga Road Jalingo Taraba State.

Muna kawo sahihan labarai akan abunda yashafi Masjid Uthman Bin Fodiyo Jalingo Karkashin Ƙungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Waikamatis Sunnah, Helkwatar Jibwis Taraba State

07/08/2026

Shugaban ƙungiyar Izala, Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, a madadin kungiyar da haɗin gwuiwar kungiyar Haɗa kan Musulmai ta duniya (RABIƊATUL ALAMIL ISLAMIY, na gayyatar Al'ummar musulmi zuwa gagarumin taron ƙarawa juna ilimi mai taken 'BAMBANCE BAMBANCE TARE DA ZAMAN LAFIYAR JAMA’A”

Taron wanda 'HAƊIN GUIWA NE TSAKANIN KUNGIYAR HAƊA KAN MUSULULMAI TA DUNIYA, MAI CIBIYA A ƘASAR SAUDIYYA (RABIƊATUL ALAMIL ISLAMIY DA ƘUNGIYAR WA'AZIN MUSULUNCI TA KASAR NAJERIYA, JAMA'ATU IZALATIL BID'AH WA IKAMATIS SUNNAH.

-Za a buɗe taron conference ranar talata 11/August/2026 da misalin karfe tara na safe (9:00am) a kuma gama ranar laraba 12/August/2026 da rana 2:30pm.

-Za'a gabatar da Wa'azin kasa a harabar Masallacin JIBWIS dake helkwatar kungiyar a unguwar Utako dake birnin tarayya Abuja, daga yammacin laraba har zuwa daren alhamis.

-Safiyar alhamis 14/August/2026 kuma sai jama'a su koma garuruwansu.

Babban bako na Musamman, Shugaban ƙasar Najeriya, Alhaji Ahmad Bola Tunibu.

Uban Taro: Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Abubakar Sa'ad

Sauran manyan Baki sun haɗa da:
Gwamnoni Ministoci, Yan majalisu na tarayya da na jahohi, Iyaye Maluma, Sarakuna, yan kasuwa da sauran yan uwa musulmi dake fadin Naijeriya da sauran ƙasashen ketare.

Ana sa ran halartar manyan bakin Malamai daga manyan ƙasashen duniya insha Allah.

Sanarwa daga Sakataren JIBWIS' na ƙasa Sheikh Dr Muhammad Kabir Haruna Gombe, ta ofishin kwamitin Labaru na babban taron....

Jibwis Nigeria

30/07/2026

Live streaming of Abubakar Albashir Dangata

27/07/2026

11 Kashfush Shubuhāt
@ Bn Bāz, Jalingo

16/07/2026

Live stream

Karatun Littafin:
Adabul Mufrad

Darasi na 29

Tare da Sheikh Abubakar Imam Abbas Fullatee
Daga Masjid Bin Fodio

Ayi Sauraro Lafiya
01/02/1448= 16/7/2026

‎GAYYATAR WA'AZIN GORON SALLAH‎Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Ƙai‎‎Shugaban Kungiyar JIBWIS na Jihar Taraba, Sheikh D...
09/06/2026

‎GAYYATAR WA'AZIN GORON SALLAH
‎Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Ƙai

‎Shugaban Kungiyar JIBWIS na Jihar Taraba, Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo, tare da Shugaban Majalisar Malamai, Sheikh Ahmad Muhammad Boyi, da Shugaban Rundunar Ƴan Agaji na Jihar Taraba, Ustaz Muhammad Muhammad Usman, suna farin cikin gayyatar ɗaukacin al'ummar Musulmi zuwa Wa'azin Goron Sallah da za a gudanar a Garin Gunduma, Ƙaramar Hukumar Gassol.

‎Ranar Taro:
‎Asabar 27/12/1447H (13/06/2026)
‎Lahadi 28/12/1447H (14/06/2026)
‎Wurin Taro: Harabar Masallacin JIBWIS, Garin Gunduma, Ƙaramar Hukumar Gassol, Jihar Taraba.

‎Malamai Masu Wa'azi
‎Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo
‎Sheikh Ahmad Muhammad Boyi
‎Sheikh Imam Barkindo Jungudo
‎Sheikh Dr. Salisu Ishaq
‎Sheikh Ibrahim Umar Abokin Sarki Wukari
‎Sheikh Dr. Salihu Muhammad Barau
‎Sheikh Isa Shehu Rugga
‎Dr. Kabiru Adamu Lamido Gora
‎Dr. Aminu Sa'ad Na'allah
‎Dr. Thahir Haruna Zing
‎Dr. Abubakar Musa Jubu
‎Sheikh Abubakar Ali Maitakalma
‎Sheikh Murtal Bello Kunini
‎Tare da sauran manyan malamai masu daraja.

‎Masu Jan Baƙi (Alarammomi)
‎Alaramma Mustapha Isa
‎Alaramma Babangida Aliyu Mayo Gwai
‎Alaramma Mu'awiyah Al-Hassan
‎Alaramma Abdurrazak Boji Ibbi
‎Alaramma Dauda Alkasim Wukari
‎Alaramma Ansaruddeen Musa
‎Alaramma Malik Ibrahim Jalo
‎Alaramma Abdurrashid Adamu Lamido Girma
‎Tare da sauran Alarammomi masu girma.

‎Allah Ya ba mu ikon halarta, Ya sanya taron ya zama sanadin ƙaruwa cikin ilimi, shiriya da haɗin kai. Amin.

‎Sanarwa daga:
‎Barrister Jameel Auwal
‎Sakataren JIBWIS Taraba
‎Ta hannun Kwamitin JIBWIS Taraba Social Media.

‎يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا اسْتَجِيبُوا لِلَّهِ وَلِلرَّسُولِ إِذَا دَعَاكُمْ لِمَا ‎يُحْيِيكُمْ
‎“Ya ku waɗanda kuka yi imani! Ku amsa kiran Allah da ManzonSa idan ya kira ku zuwa ga abin da zai raya ku.” — Suratul Anfal: 24.

26/05/2026

Arfa ayau

JUMA'ATU IZALATIL BI'AH WAIKAMATIS SUNNAH (JIBWIS TARABA STATE)LOKUTAN SALLAR EIDIN LAYYA A MASALTAN DA SUKE KARKASHIN K...
22/05/2026

JUMA'ATU IZALATIL BI'AH WAIKAMATIS SUNNAH (JIBWIS TARABA STATE)

LOKUTAN SALLAR EIDIN LAYYA A MASALTAN DA SUKE KARKASHIN KULAWAR JIBWIS ANAN CIKIN GARIN JALINGO,

Laraba
10/Dhul- Hujja/1447AH
27/06/2026M.

MASALACIN EID DAKE BAYAN SS OFFICE GRA JALINGO
Lokacin Tsaida Sallah 09:00am

MASALACIN EID DAKE CIKIN BABBAR TASHA (MOTOR PARK JALINGO)
Lokacin Tsaida Sallah 08:30am

MASALACIN EID NA HELKWATAN YAN SANDA ANAN CIKIN GARIN JALINGO.
Lokacin Tsaida Sallah 08:30am

MASALACIN EID DAKE (TASU)
Lokacin Tsaida Sallah 08:30am

MASALACIN EID DAKE CIKIN MAKARANTAR GOVEMEN DAY SECONDARY SCHOOL, (ANGUWAR MAGAMI JALINGO)
lokacin Tsaida Sallah 08:30am

MASALLACIN IDI NA JAURO GANA Lokaci 08:30am

MASALACIN EID DAKE ANGUWAR WURO MUSA, KACALLA SAMBE JALINGO.
Lokacin Tsaida Sallah 08:30am

MASALACIN EID NA
MAKARANTAR MAFINDI ACADEMY TAKA NABAN.
Lokacin Tsaida Sallah 08:30am

Allah Yanada Ikon Halarta Amin Ya Allah 🤲.

JIBWIS TARABA SOCIAL MEDIA....

As-salamu Alaikum'yan'uwa dalibai Kamar kullum Ranan Alhamis Akwai karatun Littafin Taisirul SalamSarhin Umdatul Ahkaam....
21/05/2026

As-salamu Alaikum
'yan'uwa dalibai Kamar kullum Ranan Alhamis Akwai karatun Littafin Taisirul Salam
Sarhin Umdatul Ahkaam.
Wanda Sheikh Ahmad Muhammad boyi ya ke gabatarwa a

Masallacin Nana Fatima anguwan Sintali Jalingo
Magarib zuwa Isha,
In Sha Allah,
Kamar kullum za'a kalli karatun Kai tsaye ta kafar Facebook
https://www.facebook.com/share/1artFBuamy/

Helkwatar JIBWIS TARABA (Masallacin Juma'a na Dr Jalo Jalingo) Donga Road Jalingo Taraba State.

Address

Jalingo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjid Uthman Bin Fodiyo Jalingo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Masjid Uthman Bin Fodiyo Jalingo:

Shortcuts

Share

Category