Masjid Nana Fatima Mayo Goi Jalingo

Masjid Nana Fatima Mayo Goi Jalingo Alkitabu Wassunnah ❤️❤️❤️

KU BA DA FATUN LAYYARKU SADAKA:Dr. Ibrahim Jalo Jalingo 1. Muna kira ga al'ummar musulmin Nigeria su ba wa kungiyar Izal...
19/06/2023

KU BA DA FATUN LAYYARKU SADAKA:

Dr. Ibrahim Jalo Jalingo

1. Muna kira ga al'ummar musulmin Nigeria su ba wa kungiyar Izala ta Kasa sadakar fatun layyarsu domin ci gaba da manyan ayyukan Da'awah da Kungiyar ke yi ciki har da ginin jami'ar As-Sallam a garin Hadeja.

2. Sannan muna tunatar da limaman masallatanmu na juma'a da Idi, da masu pre-huduba na dukkan masallatan da cewa su fadakar da Al’umma muhimmancin ba da sadakar fatun layyarsu ga ita Kungiya.

3. Lalle fadakarwar masu pre-huduba tana da muhimmanci, saboda muhimmancin da ita kanta pre-hudubar take da shi; روى الامام الحاكم في المستدرك: ٦١٧٣ عن عاصم بن محمد عن ابيه قال: رايت ابا هريرة رضي الله عنه يخرج يوم الجمعة فيقبض على رمانتي المنبر قائما ويقول: حدثنا ابو القاسم رسول الله الصادق المصدوق صلى الله عليه وسلم. فلا يزال يحدث حتى اذا سمع فتح باب المقصورة لخروج الامام للصلاة جلس)). صححه المولف ووافقه الذهبي.

4. Allah Ya taimake mu. Ameen.

05/06/2023

Zamu Rika Kawo Live Hudubobi Da Karatuktukan Maluma Wanda Akeyi a Wannan Masallaci In Sha Allah.

04/06/2023

Alhamdulillah.
Welcome To Official Page Of Masjid Nana Fatima Mayo Goi Jalingo. Like,🌟 Follow ❤️ and Share 👌

Address

Hammaruwa Waya Jalingo
Jalingo

Telephone

+2348063145695

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjid Nana Fatima Mayo Goi Jalingo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share