08/04/2023
Alhamdulillah, yanzu haka yayin gudanar da tafsirin Alqur'ani knn da yake gudana a babban masallacin juma'a na garin Ikara tare da albarkatuwa da wakilcin mai martaba sarkin Zazzau Amb. Ahmad Nuhu Bamalli.
Allah ya saka masu da alkhairi ya mai dasu gida LPA.