Nisa'us Sunnah Oyo State

Nisa'us Sunnah Oyo State Darud Daawah Central Masjid Sabo Ibadan

11/08/2026
  Da Suke Kan Hanya Suna Bukatar Addu’oi Daga Wajen Yan Uwa Masu Albarka.
10/08/2026

Da Suke Kan Hanya Suna Bukatar Addu’oi Daga Wajen Yan Uwa Masu Albarka.

02/08/2026

Babbar Shawara Da Za’a Baka Akan Karatu Shine Ka Zauna Kayi Da Gaske Ba Dare ba rana Kuma Kayi Don Allah.

TARON MAJALISAR ZARTARWA TA  , WANDA TA GABATAR UNGUWAR A SABO IBADAN.Daga Aminu Iliyasu ...✍🏼An gudanar Da Taron Majali...
02/08/2026

TARON MAJALISAR ZARTARWA TA , WANDA TA GABATAR UNGUWAR A SABO IBADAN.

Daga Aminu Iliyasu ...✍🏼

An gudanar Da Taron Majalisar Zartarwa ta JIBWIS Reshen jihar Oyo a Unguwar Sabo Ibadan, Masallacin Juma'a Darud Da-awah Central Masjid, Dake Ibadan Ta Arewa Ta Jihar Oyo.

Shugaban F.A.G JIBWIS Na Jihar Oyo, Malam Hamza Umar Hamza Umar Ne Ya Jagorancin Taron.

Inda Taron Ya Samu Halartar Mambobin Majalisar Zartarwa Da Masu Riƙe Da Muƙamai Na Kungiyar Daga Matakin Jiha Zuwa Kananan Hukumomi Daban-daban Na Faɗin Jihar.

A Yayin Taron, An Tattauna Muhimman Batutuwa Da s**a Shafi Cigaban Kungiyar Da Kuma Hanyoyin Inganta Ayyukanta a Jihar.

Sannan Anyi Jawabin Zuwa { } { } An Tattauna Abinda Yafi Hakan.

Allah Maɗaukakin Sarki Ya Sanya Albarka a Cikin Dukkan Shawarwarin Da Aka Cimma, Ya Kuma Ba Da Dacewa Da Alheri a Duniya Da Lahira.

18-02-1448AH,
02-08-2026M

Jibwis Oyo State
Jibwis Social Media
Oyo State Directorate.

23/07/2026
GARGAƊI!Akwai wasu kafafen bogi Musamman a kafar Facebook, suna rubutawa da yaɗa labaran ƙarya akan Sheikh Muhammad Kabi...
23/07/2026

GARGAƊI!

Akwai wasu kafafen bogi Musamman a kafar Facebook, suna rubutawa da yaɗa labaran ƙarya akan Sheikh Muhammad Kabir Gombe cewa "Tunda yake bai taɓa ganin ɗan siyasa mai yawan karatun Qurani k**ar shugaba tunibu ba" Wannan Labari ƙarya aka ƙirƙira aka yaɗa, kuma hakan babban laifi ne ga dokokin ƙasa, haka zalika laifi ne a wajen Allah.

Sheikh Kabiru Gombe bai taɓa faɗan wannan magana ba, in kuma akwai wanda zai kawo muryar inda ya faɗi haka zamu bashi tukwuicin Naira miliyan ɗaya (1,000,000.00.)

Bugu da ƙari tuni mun miƙa koƙen mu ga jami'an tsaro, akan irin waɗannan masu zama su tsara labarin ƙarya ga al'umma, kuma Insha Allah idan aka k**a su zasu zama abun kwatance ga yan baya, tun daga marubutan har kafafen da suke yaɗa irin wannan karerayi.

Allah yasa su ji da kunnen basira.

Jibwis Nigeria

ZAMA NA MUSAMMAN JIBWIS OYO!!!Daga Aminu Iliyasu Shugaban Ƙungiyar JIBWIS,   Sabo Ibadan, Tare Da Wasu Mambobin Kwamitin...
19/07/2026

ZAMA NA MUSAMMAN JIBWIS OYO!!!

Daga Aminu Iliyasu

Shugaban Ƙungiyar JIBWIS, Sabo Ibadan, Tare Da Wasu Mambobin Kwamitin Gudanarwa (EXCO), Sun Jagoranci Wani Taron Shirye-shirye Domin Tattauna Yadda za a Samu Kyakkyawan Shiri na Halartar Taron Duniya Da Ƙungiyar JIBWIS ta Najeriya za ta Gudanar a Birnin Abuja.

A Cikin Jawabinsa, Shugaban ya Jaddada Muhimmancin Wannan Babban Taro, Wanda za a Gudanar a Watan Agusta, Yana Mai Bayyana Cewa Taron Wata Muhimmiyar Dama ce ta Karfafa Haɗin Kai, Inganta Ayyukan Da'awa, Da Kuma ƙara Fahimtar Manufofin Kungiyar.

Haka Kuma, Ya Yi ƙira Ga Dukkan Mambobin JIBWIS Da Su Yi Iya Koƙarinsu Wajen Halartar Taron, Tare Da Ba Da Umarni Ga Shugabanni Da Masu Ruwa Da Tsaki Su Tabbatar An Kammala Dukkan Shirye-shiryen Da S**a Dace Domin Samun Halarta Mai Armashi.

04-02-1448AH,
19-07-2026CE

Jibwis Oyo State
Jibwis Social Media
Directory.

17/04/2026

Address

Darud Da'awa Central Masjid Sabo Ibadan
Ibadan

Telephone

+2348053975120

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nisa'us Sunnah Oyo State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Nisa'us Sunnah Oyo State:

Shortcuts

Share