06/05/2026
Kwamitin Da'awah Karkashin jagorancin Sheikh Nasiru Bala Bungudu ya shirya tare da tura Wasu malamai zuwa wasu masallatan juma'a da na khamsu Salawat duk a cikin garin Talatar Mafara dan Gabatar da da'awa Mai taken “KARATUN HADISI DA AIKI DA SHI, SHINE ZAMAN LAFIYA GA MUSULMI”
1, Masallacin Sheikh Abubakar Mahmud Gummi: Sheikh Dr Abubakar Muhammad Sodangi
2, Masallacin Imam Malik Tsakkuwa: Sheikh Mustapha Khalil Dumfawa
3, Masallacin Bakin Asibiti: Sheikh Nasiru Bala Bungudu
4, Masallaci na daya: Sheikh Nasiru Moyi Kaura
5, Masallacin Alh Abu na Gwaggo Bakin Tasha: Mal Ibrahim Magaji Babawo Uban Doman Bungudu
6, Masallacin Juma'a Coloni: Mal Aliyu S Mafara Gummi
7, Masallacin Gidan Sarkin Mafara: Mal Jamil Ahmad Gusau
8, Masallacin Police station: Mal Abdullahi Mainasara Maradun
9, Masjid Abu Huraira T/wada (A) : Mal Abdullahi Ahmad Bakura
10, Masallacin juma'a (A.G.P): Mal Ibrahim Abdullahi jushi
11, Masallacin Mal Yahaya Fakon Idi: Dr Abdul Malik Abdullahi Maradun
12, Masallacin Alh Nura Jagwa (A): Mal Abul Mustapha
13, Masallacin Mini Market: Imamu Musa kura
14, Masallacin Alh Muhammad Birnin Tudu: Alkali Murtala Anka
15, Masallacin Alh Abdul'azeez Milo Bakin Kasuwa: Mal Abdussamad yakub Zurmi
16, Masallacin Alh Musa Sado: Mal isah jangeru
17, Masallacin Alh Lirwanu Milo low cost: Mal Khalid Kaura
18, Masallacin Nepa Office Tashar Kali: Mal Usman Aliyu Kaura
19, Masallacin Dan Tunga Kofar Gidan Alh Altine: Mal Yakub Muh'd Birnin Magaji
20, Masallacin Kusa da gidan Mai na Jangebe Bakin Kara: Mal Usman Buhari Mai Jega
21, Masallacin internal Revenue Yalwa Area: Dr Aliyu Sani Jangebe
22, Masallacin Yar Bedi: Alaramma Abubakar Muhammad T/wada
23, Masallacin Mal Habibu Yalwa Sabon Fegi: Alaramma Jamilu Muhammad Dan Magori
24, Masallacin Mal Abdullahi Liman Sabon Fegi: Mal Anas Yusuf Takachame
25, Masallacin Bakin Asibiti: Mal Naziru Ibrahim Buda
26, Masallacin Aminu Aliyu Millonium Quarterz: Mal Munnir Muhammad Mai Dabo
27, Masallacin Birnin Ruwa: Mal Nasiru birnin Ruwa
28, Masallacin Mal Yusuf yar Gudumi yalwa Sabon Fegi: Mal Dahiru Dan Bedi
29, Masallacin Gidan Kashin Kare: Mal Sulaiman Mainasara Maradun
30, Masallacin Tsoho Dan Amali: Mal Nasiru Usman Maradun
31, Masallacin Alh Gajere Titin Sauna: Mal Aliyu Giginya Tsafe
32 Masallacin Alh Mu'awiyah Dan Sakai Bayan Agwarage: Mal Habibu Ibrahim
33, Masallacin Alh Bello Dogo Low-cost: Mal Abubakar M Abubakar
34, Masallacin Dan Umah Gidan Guna: Mal Zayyanu Dahiru
35, Masallacin Mal Aminu Bayan General Hospital: Mal Ahmad Anka
36, Masallacin Mal Yakub Coloni: Mal Aminu Ahmad
37, Masallacin (GGSS) Mal Shu'aibu Bukkuyum
38, Masallacin Mal Ibrahim Maharazu Yan Hudu: Dr Imrana Usman Bukkuyum
39, Masallacin Mal Lawali tsohon Soja: Mal Muhammad Mu'azu Na'ibi Rini
40, Masallacin Alh Isah Mini Market: Mal Umar Sani
Rana: Assabar 09/05/2026
Lokaci: Da zarar An gama Sallar la'asar
Sanarwa Daga Sakataren Kwamitin Da'awah, Alaramma Jamilu Muhammad Dan Magori tare da kwamitin JIBWIS Social Media Zamfara