Damba Association of Islamiyyah Schools for the Service of the Qur'an

  • Home
  • Nigeria
  • Gusau
  • Damba Association of Islamiyyah Schools for the Service of the Qur'an

Damba Association of Islamiyyah Schools for the Service of the Qur'an Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Damba Association of Islamiyyah Schools for the Service of the Qur'an, Religious organisation, DAMBA QUARTERS, Gusau.

Wannan Shafi ne na Makarantun Islamiyyoyi dake wannan yanki na Damba Gusau Jihar Zamfara, Wanda ke shirya Musabaqah ta Al-Qur'ani Mai Girma da Munazara ta Ilumman Addini ga Daliban wannan yanki

21/06/2026
*HALAQATUL QUR'AN 📖*📚 AJIN KOYON  TILAWA DA TAJWIDIN AL-QUR'ANI DAGA TUSHE *Assalamu alaikum wa RahmatulLahi wa Barakatu...
09/05/2026

*HALAQATUL QUR'AN đź“–*
📚 AJIN KOYON TILAWA DA TAJWIDIN AL-QUR'ANI DAGA TUSHE

*Assalamu alaikum wa RahmatulLahi wa Barakatuhu*.

Muna farin cikin sanar da ku cewa an buɗe aji na musamman don koyon Tilawa da Tajwidin Al-Qur'ani a tsari mai inganci da sauƙin fahimta, musamman ga masu son koyon karatun Al-Qur’ani daidai da ƙa’ida.

✨ *Tsarin Aji:*

đź“… *Ranakun Karatu:* Asabar & Lahadi

📍 *Wurin Karatu:* A kafar WhatsApp

💰 Kudin Rijista: ₦3,000 kacal (biya sau ɗaya ne kacal {One-time payment})

đź“– *Riwayar da za'a karantar:* Riwayar Hafsu an Asim

⌚ *Zangon Karatu:* Tsawon Wata Uku

🎯 Wannan dama ce mai kyau ga:

- Masu farawa daga tushe

- Masu son inganta karatunsu

- Daliban Islamiyya da malaman kananan yara.

👉 Domin yin rijista, danna WhatsApp link ɗin da ke ƙasa:

https://chat.whatsapp.com/IxAEVun1rMYBKI8JNty8PQ

Address

DAMBA QUARTERS
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Damba Association of Islamiyyah Schools for the Service of the Qur'an posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share