Masjid Imam Ahmad Bin Hanbal

Masjid Imam Ahmad Bin Hanbal Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masjid Imam Ahmad Bin Hanbal, Religious organisation, Gusau.

Wannan Shafi ne dake kawo ma Al'ummar Musulmi Karance Karance da Shire Shire akan ilumman Addinin Musulunci daga wannan Mu'assasar wadda Sheikh Imam Abdulmuddalib Muhammad Gusau Zamfara State.

*HALAQATUL QUR'AN 📖*📚 AJIN KOYON  TILAWA DA TAJWIDIN AL-QUR'ANI DAGA TUSHE *Assalamu alaikum wa RahmatulLahi wa Barakatu...
09/05/2026

*HALAQATUL QUR'AN 📖*
📚 AJIN KOYON TILAWA DA TAJWIDIN AL-QUR'ANI DAGA TUSHE

*Assalamu alaikum wa RahmatulLahi wa Barakatuhu*.

Muna farin cikin sanar da ku cewa an buɗe aji na musamman don koyon Tilawa da Tajwidin Al-Qur'ani a tsari mai inganci da sauƙin fahimta, musamman ga masu son koyon karatun Al-Qur’ani daidai da ƙa’ida.

✨ *Tsarin Aji:*

📅 *Ranakun Karatu:* Asabar & Lahadi

📍 *Wurin Karatu:* A kafar WhatsApp

💰 Kudin Rijista: ₦3,000 kacal (biya sau ɗaya ne kacal {One-time payment})

📖 *Riwayar da za'a karantar:* Riwayar Hafsu an Asim

⌚ *Zangon Karatu:* Tsawon Wata Uku

🎯 Wannan dama ce mai kyau ga:

- Masu farawa daga tushe

- Masu son inganta karatunsu

- Daliban Islamiyya da malaman kananan yara.

👉 Domin yin rijista, danna WhatsApp link ɗin da ke ƙasa:

https://chat.whatsapp.com/IxAEVun1rMYBKI8JNty8PQ

19/03/2026

Alhamdulillah

19/03/2026

SALLAH EDI A MASALLACIN IMAM AHMAD BIN HAMBAL TSAUNE GUSAU ZAMFARA STATE.
8:00

24/09/1447 - 13/03/2026KHUDUBAR  JUMA’A  DAGA MASJID IMAM AHMAD BIN HAMBAL GUSAU.Dr. Abdulmudallib Muhammad auwal gusau.
13/03/2026

24/09/1447 - 13/03/2026

KHUDUBAR JUMA’A DAGA MASJID IMAM AHMAD BIN HAMBAL GUSAU.

Dr. Abdulmudallib Muhammad auwal gusau.

13/03/2026

JUMU'AH:
RAMADAN TAFSIR 1447/ 2026.


. Makiyu Sulaiman Gusau

Abubakar Abdurrahman

Daga: Masallacin Muslim Community Center, Maitama
Abuja.

- Suratul Fil. (1-5)
- Suratu Qraysh (1-4)
- Suratul Mã'un (1-7)
- Suratul Kauthar (1-3)
- Suratut Kãfirün (1-6)
- Suratul Nasr (1-3)
- Suratul Masad (1-5)
- Suratut Ikhlãs (1-4)
- Suratul Falaq (1-5)
- Suratul Nãs (1-6)

13/03/2026

ALHAMIS
RAMADAN TAFSIR 1447/ 2026.


. Makiyu Sulaiman Gusau

Abubakar Abdurrahman

Daga: Masallacin Muslim Community Center, Maitama
Abuja.

- Suratul Bayyinah. (1-8)
- Suratuz Zilzilah (1-8)
- Suratul 'Ãdiyãt (1-11)
- Suratul Qãri'ah (1-11)
- Suratut Takãthur (1-8)
- Suratul 'Asr (1-3)
- Suratul Humazah (1-9)

13/03/2026

Masu Wadata akwai son Gulma

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!Assalamu Alaikum Warahmatullah.Muna sanar da yan uwa musulmai masu bibiyar Tafsirin wannan ...
12/03/2026

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Assalamu Alaikum Warahmatullah.

Muna sanar da yan uwa musulmai masu bibiyar Tafsirin wannan shekara ta 1447-2026 cewa gobe Juma'ah wanda yayi daidai 24-09-1447 (13-03-2026) za'a rufe karatun tafsirin wannan shekarar wanda Sheik Dr. Abdulmudalib Muhammad Auwal yake gabatarwa.

Allah yaba ikon halarta

Ameen

11/03/2026

LARABA
RAMADAN TAFSIR 1447/ 2026.


. Makiyu Sulaiman Gusau

Abubakar Abdurrahman

Daga: Masallacin Muslim Community Center, Maitama
Abuja.

Suratut Teen (1-8)
Suratul "Alaq (1-20)
Suratul Qadr (1-5)

Address

Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjid Imam Ahmad Bin Hanbal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share