أحباب شيخ عبدالله بن أبو بكر يابوا

  • Home
  • Nigeria
  • Gusau
  • أحباب شيخ عبدالله بن أبو بكر يابوا

أحباب شيخ عبدالله بن أبو بكر يابوا ألا أن أولياء الله لا خوف عليهم ولا هم يحزنون

MAULUD !!!! MAULUD!!!!A Madadin shugaba sheikh Abdullahi yabo Muna farin cikin Gayyatar dukkan Yan uwa da masoya Manzon ...
28/08/2025

MAULUD !!!! MAULUD!!!!

A Madadin shugaba sheikh Abdullahi yabo Muna farin cikin Gayyatar dukkan Yan uwa da masoya Manzon Allah S A W Zuwa wajan Gagarumin Mauludin Manzon Allah S A W Wanda aka saba Gabatarwa a duk Shekara, Wanda zai gudana kamar haka:

Rana:11/03/14447 H Laraba Wanda yayi dai-dai da 03/09/2025

Wuri: Garin Ruggar Mallam dake karamar hukumar shagari Sokoto state

Allah ya h**e mana Abun khidima, dukkan wuraren da za'a Gabatar da wannan taro Allah yasa ayi Lfy a gama Lfy Alfarmar sayyidina Rasulullah S A W

sanarwa: kungiyar Iksiru sa'ada fi dauril ukhuwwa

https://www.tiktok.com/?_t=ZM-8swThx0JLtO&_r=1Muna farin cikin sanar da yan uwa cewa wannan shine link 🔗 din da zamu Has...
10/01/2025

https://www.tiktok.com/?_t=ZM-8swThx0JLtO&_r=1

Muna farin cikin sanar da yan uwa cewa wannan shine link 🔗 din da zamu Haska taron Diwani Kai tsaye(live) a manhajar Tiktok.

Allah yasa ayi taro lfy a gama lfy

3507 Followers, 1383 Following, 14.7k Likes - Watch awesome short videos created by الشيخ عبد الله أبو بكر يابوا

Address

Zawiyya
Gusau
4442

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when أحباب شيخ عبدالله بن أبو بكر يابوا posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share