Jibwis nhq jos gombi online Tv

Jibwis nhq jos gombi online Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jibwis nhq jos gombi online Tv, Religious organisation, unguwan kwata, Gombi.

19/11/2025
18/11/2025

Live Muhadara jibwis nhq jos gombi brach

Kai tsaye Muhadara daga daya daga cikin manyan malamai na kasa wato ustas Dr zayyanu Abubakar harun

Mai taken illar Shaye Shaye ga matasa

Muhadara Muhadara shugaban majalisar malamai tare da shugaban qungiya da shugaban agajiSuna gayyatar Yan uwa zuwa gagaru...
18/11/2025

Muhadara Muhadara
shugaban majalisar malamai tare da shugaban qungiya da shugaban agaji

Suna gayyatar Yan uwa zuwa gagarumin Muhadara wadda daya daga cikin malamai na kasa zai gabatar wato Zai tabbatar insha Allah

Rana talata18_11_2025m/28_5_1447h
wurin gabatarwa_masallacin izala dake kwata Gombi
lokaci_8_30pm insha Allah

sanarwa jibwis nhq jos internet media gombi brach

jibwis nhq jos gombi brach Adamawa State wa azin mako karkashin jagorancin jibwis nhq jos gombi brach Adamawa wadda muka...
11/11/2025

jibwis nhq jos gombi brach Adamawa State

wa azin mako karkashin jagorancin jibwis nhq jos gombi brach Adamawa wadda muka samu bakoncin national desk officer jibwis nhq jos ash Sheikh Idris Adam hausawi daga jos Muna adduar Allah sanya albarka a abun da yakarantar damu

Address

Unguwan Kwata
Gombi
ADAMAWA STATE

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis nhq jos gombi online Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share