Shu,ara,ul islam

Shu,ara,ul islam This Page is only for singers of shu'ara'ul islam

Gayyata masoya, Allah yakaimu rai da lafiya
06/12/2024

Gayyata masoya, Allah yakaimu rai da lafiya

Gayyata garemu masoya sayyidil wujudi, Allah shibada ikon halarta, afara lafiya agama lafiya
03/12/2024

Gayyata garemu masoya sayyidil wujudi, Allah shibada ikon halarta, afara lafiya agama lafiya

07/06/2024

Alhamdulillah, Alhamdulillah, Alhamdulillah, Masha Allah, muna rokon Allah subhanahu wata ala kamar yanda mukaga wannan wata na zulhijja, Allah yanuna mana karshen tsananin rayuwa, tsadar rayuwa da tashe tashen hankula alfarmar nabiyur rahmati

15/05/2024

Aslm masoya manzan Allah (S.A.W) insha Allah yau Jumma'a da dare misalin karfe 12:00 za'a sa kasidun magajin Sharif Rabi'u wato shugaban shu'a'ra'u na Gombe State Alh.Barhama Adamu Damanda cikin group dimmu na watsapp insha Allah, gamai bukata yasa number a comment. Lokaci yayi ga wadan da basu sa number ba sai wani lokaci

12/05/2024

Masoya manzan Allah (S.A.W) Insha Allah yau karfe 11 zuwa 12 na dare za'a dora kasidun Sayyida Mariya shehu da'iman wacce take Nijar (Niger) ga mai bukata ya ajiye Whatsapp number a comment afwan ga wadanda basu sa nomban suba lokaci ya cika sai wani lokacin insha Allah

10/04/2024

Taqabba lallahu minna wamin k*m, Fatan anyi salla lafiya Allah shikarbi ibadum mu, ya gafarta mana, yasamu cikin 'yan tattun bayinsa, alfarmar sayyidis sadati.

Ga link https://chat.whatsapp.com/EZ23Q9MVdGTGCnOmiqJt4T dim mu na daya daga cikin watsapp groups wanda zamuke dora muku...
10/03/2024

Ga link https://chat.whatsapp.com/EZ23Q9MVdGTGCnOmiqJt4T dim mu na daya daga cikin watsapp groups wanda zamuke dora muku tafsirai da kasidu audio and video insha Allah, duk abinda muka dora k*ma zaiyi kwana uku zuwa hudu kamin agoge sa, za'a shigaba da turawa insha Allah daga ran Jumma'a mai zuwa 14-3-2024

WhatsApp Group Invite

Masoya mukara himma
14/01/2024

Masoya mukara himma

Masoya ummu abiha Happy maulud Sayyada Fadima (A.S) Madalla dake uwa ga Sharifai sannu babbar 'ya gurin muhammadu manzo ...
02/01/2024

Masoya ummu abiha Happy maulud Sayyada Fadima (A.S) Madalla dake uwa ga Sharifai sannu babbar 'ya gurin muhammadu manzo Fadima Zahra

01/01/2024

2024 Allah Shikara mana soyayya da kaunar manzan Allah da Iyalansa, ya kara mana son juna a tsakanim mu

Insha Allah
24/12/2023

Insha Allah

Address

Gombe
74765

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shu,ara,ul islam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Shu,ara,ul islam:

Share